Blog Archive

Powered by Blogger.

Idan 'Yan Najeriya Suka Bari Buhari Ya fadi zabe a 2019 to Zasu Yi Kuka Da Idonsu - Inji Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya baiwa 'yan Najeriya shawara akan sake zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari a za...


Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya baiwa 'yan Najeriya shawara akan sake zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari a zaben shekarar 2019 me zuwa. Adamu a cikin wani bidiyo da ya wallafa a shafinshi na sada zumunta ya bayyana cewa, tunda ya fara sana'arshi babu wani dan siyasa me ci ko wanda ya sauka da ya taba taimakamai da miliyan da ya ko dubu dari, neman na kanshi yake tukuru. Ya kara da cewa, yana so ya baiwa 'yan Najeriya shawara kuma zai yi wannan maganane bil hakki har cikin zuciyarshi ba dan wani ko wata ba. Yace idan 'yan Najeriya suka yadda Buhari ya fadi mulki to zasu yi dana sani amma idan suka sake zabenshi zasu dara har zuwa ranar da zai sauka daga mulki. A karshen maganarshi yace, idan kunne yaji.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Idan 'Yan Najeriya Suka Bari Buhari Ya fadi zabe a 2019 to Zasu Yi Kuka Da Idonsu - Inji Adam A. Zango
Idan 'Yan Najeriya Suka Bari Buhari Ya fadi zabe a 2019 to Zasu Yi Kuka Da Idonsu - Inji Adam A. Zango
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj2VNn8zQNzzzSt_X7H0IPTfrkThRe0g5Bi7_wta7sJOHcxtTP1_304eKmW76ULQDP4O9XrzlYFehXwql5dv0N5CHyanvnez8_1S-fsTvWh1g_wSytBkq40V7aLFOvkmzLWDtWoM2qsptcj/s320/Adam-A.-Zango.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj2VNn8zQNzzzSt_X7H0IPTfrkThRe0g5Bi7_wta7sJOHcxtTP1_304eKmW76ULQDP4O9XrzlYFehXwql5dv0N5CHyanvnez8_1S-fsTvWh1g_wSytBkq40V7aLFOvkmzLWDtWoM2qsptcj/s72-c/Adam-A.-Zango.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/idan-najeriya-suka-bari-buhari-ya-fadi.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/idan-najeriya-suka-bari-buhari-ya-fadi.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy