Blog Archive

Powered by Blogger.

An Yi Kira Ga Shugaban Buhari Da Ya Samar Da Kyakykyawan Tsaro A Zaben 2019 –MDD

A zantawar Shugaban Kasa Muhammad Buhari da Sakatare Janar na Majalisar [inkin Duniya, Mista António Guterres, ya bukaci Shugaban Kasa, Buha...


A zantawar Shugaban Kasa Muhammad Buhari da Sakatare Janar na Majalisar [inkin Duniya, Mista António Guterres, ya bukaci Shugaban Kasa, Buhari daya tabbatar da ana samu wadataccen tsaro a babban zabe na 2019. Tattaunawar da ta gudana a cibiyar shalkwatar Majalisar [inkin Duniya da ke birnin New York, ta Kasar Amurka cikin makon da ya gabata. Sakataren ya ce, zaben da zai dauki hankalin Kasashen Duniya kuma idanuwansu na kai, wajibine a samar da wadataccen tsaro saboda Kungiyoyin ta’addacin irinsu Boko Haram da sauransu. Ya Kara da cewa, samar da tsaro zai kawo sauKin masu kai hare- hare a tsakanin juna kamar Makiyayya da Manoma, wadanda ba su zama inuwa daya da juna. Yin sakaci da rashin samar da tsaro a Karkara zai kawo barazanar gudanar da zaben a wasu karkarar. Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Mista Antonino Guterres ya ce, Duniya zatayi fatan ganin an gudanar da tsaftataccen zabe a Nijeriya. Sakataren yayi kira ga Gwamnatin Nijeriya da ta cigaba dayin gogayya da dukkanin nahiyar Afrika wajen samar da tsaro mai inganci da cigaban kariyar nahiyar daga miyagun Kungiyoyi dake kai hare-hare. Shugaba Buhari ya yi kira ga manyan Kasashen Duniya da su Kara jajircewa wajen ganin an shawo kan matsalolin da ya shafi tafkin Cadi dake nahiyar Afirka. Shawo kan matsalolin yankin Cadi zai Kara samar da hanyoyin da zasu samar da zaman Lafiya da cigaban nahiyar Afirka, a fannin tattalin arziki.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: An Yi Kira Ga Shugaban Buhari Da Ya Samar Da Kyakykyawan Tsaro A Zaben 2019 –MDD
An Yi Kira Ga Shugaban Buhari Da Ya Samar Da Kyakykyawan Tsaro A Zaben 2019 –MDD
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEh-GnTNuEf68nMor2UW5CSxMmqd_2Nf_wCzkZJcqawiYYlSZotbpxhtJMX9QIyYvJ_-PU58lkSodd-9R3Kt7OZ73pnU19rUtUPsCN5OpKa2hArVE0uPymjqM9l2PjBoO9mcQcT821lwwWxE/s320/Page-5-first-story-Buhari.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEh-GnTNuEf68nMor2UW5CSxMmqd_2Nf_wCzkZJcqawiYYlSZotbpxhtJMX9QIyYvJ_-PU58lkSodd-9R3Kt7OZ73pnU19rUtUPsCN5OpKa2hArVE0uPymjqM9l2PjBoO9mcQcT821lwwWxE/s72-c/Page-5-first-story-Buhari.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/an-yi-kira-ga-shugaban-buhari-da-ya.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/an-yi-kira-ga-shugaban-buhari-da-ya.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy