Blog Archive

Powered by Blogger.

Wani Dan Nijeriya Ya Yi Nasara A Gasar Ilimin Nukiliya Ta Afrikaa

Wani dan Najreiya mai suna Ugenyi Igbokwe da sauran wasu hudu da suka fito daga yankin Afirka ya zamo zakara a gasar ilimin nukiliya ta mata...


Wani dan Najreiya mai suna Ugenyi Igbokwe da sauran wasu hudu da suka fito daga yankin Afirka ya zamo zakara a gasar ilimin nukiliya ta matasa ta faifan bidiyo. Wadanda suka shirya gasar ce suka sanar da sakamakon gasar, inda Igbokwe ya zamo zakara daga cikin wadanda suka shiga fafatawar gasar da aka fitar ta faifan bidiyon samar da muradun karni. Rosatom tare da hadin gwaiwar matasan masu tasowa na sarrafa nukiliya da kuma cibiyar kere-kere ta Afirka ta Kudu da kuma hanyar sadarwa ta ilimin nukiliya ta kimiyya da fasaha ta Afirka ne suka hada gasar,inda wadanda suka zamo zakarun sun fito ne daga kasashen Nijeriya, Afirka ta Kudu da kuma Tanzaniya. Akalan gasar masu zaman kansu wawanda kuma suka kada kuri’unsu don fitar da zakarun, sun bayyana bidiyon da Igbokwe ya gabatar a matsayin na musamman tare da nuna gamsuwar su akan kokarin da ya yi wajen sarrafa bidiyon. Rosatom yace, gasar ta bayar da lambobin yabon, za’a gudanar da ita ne a babban birnin Johannesburg nan gaba a cikin wkta mai zuwa kuma wanda ya zamo zakara zai tafi kasar Rasha ta hanyar daukar dawainiyar tafiyar sa a watan Nuwamba mai zuwa. Tawagar hudu daga kasashen Afirka ta Kudu, Nijeriya da kuma Tanzaniya, sune suka samu kuri’u mafi yawa samu mafi yawa daga gun alkalan gasar da sauran jama’ar da suka halarci gasar ka a lokacin gudanar da gasar, an tantance fina-finan bidiyon da wadanda suka shiga gasar harda gabatar da lakcha akan alfanun makamashin nukiliya. Kamfanin na samar da makamashin nukiliya na kasar Rasha ya kuma sanar da sauran zakarun da suka hadada, Beronica Gouws, Koketso Kgorinyane da kuma Naomi Mokhine da suka fito daga Afirka ta Kudu Sauran sune, Harriet Mphaho da Thabo Mametja, suma daga Afirka ta Kudu sai kuma Sophia Abeid, George Bilali da kuma Suzane Mumba da suka wakilci kasar Tanzaniya. A cikin sanarwar da Rosatom ta fitar daya daga cikin alkalan gasar kuma shugaba na kasa na SAN-NEST Anthonie Cilliers ta ruwaito yana cewa ya nuna jin dadinsa akan faifan bidiyon masu inganci da wadanda suka shiga gasar suka fitar, inda aka zamo shifa daga ciki aka kuma basu maki mai yawa Babban jami’I na Rosatom dake Kudzncin Afirka Dmitry Shornikob ya ce, ” mu a Rosatom mun mayar da hankali a akan ilimin matasa kuma gasar ta nukilya tana a cikin shekaru hudu da ake gudanar da ita a duk shekara da nufin karawa dalibai kwarin gwaiwa don su dinga gudanar da bincike akan nukiliya don amfani fa ita a yanayin samar da zaman lafiya muna kuma jin dadi a bisa shirya gasar da kuma fatan matasa da dama daga yankin Afirka suma a nan gaba zasu amfana da gasar. Gasar ta fara ne daga watan Yuni zuwa watan Satumbar 2018 an kuma gayyato matasa don su gudanar da bincike akan nukiliya ta fasaha don amfanin yankin Afirkaw inda zasu yada faifan bidiyon su ta kafar yanar gizo don su zamo zakaru a cikin gasar sannan kuma za a dauki nauyin yin karatun a kasar Rasha a fannin kowon darasin nukiliya. Samada dalibai 30 ne da suka fito daga yankin Afirka suka shiga gasar, inda dzn Nijeriyar ya zamo zakara.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Wani Dan Nijeriya Ya Yi Nasara A Gasar Ilimin Nukiliya Ta Afrikaa
Wani Dan Nijeriya Ya Yi Nasara A Gasar Ilimin Nukiliya Ta Afrikaa
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhPdbC4BsVpjfjHYhRAaEtTaU2xj8vahRuSWHfoNEH1o8FziTg574HjJM3n7QLUD2_IV7zdP6tf7WVENgXqy7athKvYZWUCZa9tEqY2jkPERf7z7ByKGlcwmMtV005v-9QFTYc5iXpNFjDY/s320/Nuclear-weapon.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhPdbC4BsVpjfjHYhRAaEtTaU2xj8vahRuSWHfoNEH1o8FziTg574HjJM3n7QLUD2_IV7zdP6tf7WVENgXqy7athKvYZWUCZa9tEqY2jkPERf7z7ByKGlcwmMtV005v-9QFTYc5iXpNFjDY/s72-c/Nuclear-weapon.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/wani-dan-nijeriya-ya-yi-nasara-gasar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/wani-dan-nijeriya-ya-yi-nasara-gasar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy