Blog Archive

Powered by Blogger.

Jonathan Ya Gayyaci Shugaba Buhari, Obasanjo Da Atiku Taron Kaddamar Da wani Littafi

Tsohon Shugaban Kasar nan, Goodluck Jonathan, ya gayyaci Shugaba Buhari, da tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, da dan takaran shugaban...


Tsohon Shugaban Kasar nan, Goodluck Jonathan, ya gayyaci Shugaba Buhari, da tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, da dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, wajen kaddamar da littafinsa mai taken: ‘My Transition Hours.” Za a yi kaddamarwar ne a Otel din, Transcorp Hilton Hotel, Abuja, a ranar 20 ga watan Nuwamba, wanda ake sa ran, Buhari, Obasanjo da Atiku, da sauran manyan mutane za su halarta. Kamar yanda katin gayyatar da kwamitin shirya taron ya aike wa bakin da za su halarci taron ya nu na, Shugaba Buhari ne zai kasance Babban bako na musamman, Obasanjo kuma zai shugabanci taron, sa’ailin da Atiku kuma Jonathan din ne ya gayyace shi a matsayin babban bako na musamman. Sauran manyan bakin da za su halarci kaddamarwar sun hada da, babban mai shari’a na kasa, Mai Shari’a Salihu Alfa Belgore, wanda zai yi bitar littafin; Janar Theophilus Y. Danjuma (ritaya), zai zama babban mai gabatar da littafin, sa’ilin da Gwamnan Jihar Bayelsa, Gwamna, Seriake Dickson, zai zama mai masaukin baki. Ana kuma sa ran Shugabannin kasashen Afrika masu yawa da manyan mutane duk za su halarci taron kaddamarwan da suka hada da Shugaba Alassane Ouattara na kasar Cote d’Iboire, da tsohon Shugaban kasar Ghana, John Dramani Mahama. Samfurin littafin wanda shugaban kwamitin kaddamar da littafin, Bashir Yuguda, ya sanya wa hannu, cikin littafin an yi karin haske kan zaben shugaban kasa na 2015, an kuma yi nazari a kan wasu mahimman shawarwari wadanda tsohon shugaban kasan ya yanke a zamanin da yake kan karagar mulki.” 2019: Abin Da Ya

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Jonathan Ya Gayyaci Shugaba Buhari, Obasanjo Da Atiku Taron Kaddamar Da wani Littafi
Jonathan Ya Gayyaci Shugaba Buhari, Obasanjo Da Atiku Taron Kaddamar Da wani Littafi
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEh0OiZit4WFJ-UT8wSpb5anHakLqw20VsyZOvU0ZuENeWRjzEXrg0owdj5h5xGishrvCWlLfk4YiYqFCqfeUVlbXvNZvph4lJU9z9YYKKb0nIbV6rZ7_VRFe7-TlztgF7-Ya6fcKtoqrraB/s320/jonathan.gif
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEh0OiZit4WFJ-UT8wSpb5anHakLqw20VsyZOvU0ZuENeWRjzEXrg0owdj5h5xGishrvCWlLfk4YiYqFCqfeUVlbXvNZvph4lJU9z9YYKKb0nIbV6rZ7_VRFe7-TlztgF7-Ya6fcKtoqrraB/s72-c/jonathan.gif
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/jonathan-ya-gayyaci-shugaba-buhari.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/jonathan-ya-gayyaci-shugaba-buhari.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy