Blog Archive

Powered by Blogger.

Ina Mutunta Jonathan Ne Don Ya Taya Ni Murnar Lashe Zabe, In Ji - Shugaba- Buhari

taya shi murna jimkadan bayan ayyana sakamakon zaben 2015 da aka, inda Jonathan din ya amshi kayen da ya sha ba tare da wani bata lokaci ba....


taya shi murna jimkadan bayan ayyana sakamakon zaben 2015 da aka, inda Jonathan din ya amshi kayen da ya sha ba tare da wani bata lokaci ba. Buharin ya shaida cewar a dalilin wannan abun zai ci gaba da mutunta Jonathan da kuma bayyana cewar ya sha mamaki a lokacin da Gooduck din ya kirasa a waya domin taya shi murnar nasarar zaben Nijeriya. Muhammadu Buhari, wanda ke bayani a lokacin wani liyafar cin abinci da masu fina-finan na Kannywood (Hausa-language movie industry) suka shirya a fadar shugaban kasa d ake Abuja a daren ranar Alhamis, ya ce amsar kaye da Jonathan ya yi abun a jinjina masa ne matuka. Ya nunar da cewar nasarar tasa tana zuwa ne a sakamakon kada kuri’a da aka yi ta hanyar amfani da card reader da PBC, wanda hakan ya abbatar da shi a matsayin shugaban kasa hadi da kayar da wasu ciki har da shugaban da ke kai wato Jonathan inda ya bayyana cewar nan take Goodluck din ya kirasa a waya kana ya taya shi murnar lashe zabe da ya yi. Buhari ya ce; “Ina tunanin dalilan da ya sanya ba a iya yi magudin zabe ba shine don an yi amfani da na’urar card reader da PVC, wanda kuma Jonathan ya kirani a waya ya tayani murna,” Inji Buhari Shugaban ya nunar da cewar ya kadu da shan mamaki a lokacin da ya amsa kirar wayar tsohon shugaban kasar a daidai wannan lokacin, “Na dan yi shiru na yi jim na dan wani lokaci a lokacin da ya kirani (Jonathan) ya tambayeni shin kodai bana jinsa ne? na ce masa na ji kuma na gode masa,” Inji Buhari Buhari ya yi tilawar yadda aka yi magudin zabe a 2003, 2007 da kuma zaben 2011, inda ya shaida cewar zai ci gaba da tabbatar da yin aiki da demokradiyya a kasar nan, ya kuma shaida cewar zai kara azama domin kawo karshen mayakan Boko Haram. Babban sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya bayyana cewar Buhari na son sake kasancewa shugaban kasa a karo na biyu biyo bayan sonsa ga Nijeriya da ‘yan Nijeriya. SGF ya bukaci mambobin shirya fina-finai na Kannywood da su yi amfani da kafafen safarwar zamani wajen wayar wa jama’a kan dangane da sake zaban Buhari a 2019. Da suke tasu bayanin, mambobin kamfanin Kannywood sun sha alwashin wayar da kan jama’a dangane da sake zabin Buhari a 2019.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Ina Mutunta Jonathan Ne Don Ya Taya Ni Murnar Lashe Zabe, In Ji - Shugaba- Buhari
Ina Mutunta Jonathan Ne Don Ya Taya Ni Murnar Lashe Zabe, In Ji - Shugaba- Buhari
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhgClRrJ8E4FR61UoXiwc-dUwI4JiRmsPIp4yUHbJc4cJ662j5AHCgxMY-Jzx7Fz93flNUZ1TwKTXxf7HxeeT2VkKGaa9PpdlpJU5Fz9JVW-x1uxVnvYqEHeKzsYndi-6CqOAF64UhXvnTa/s320/PIC.17.-PRESIDENT-ELECT-VISITS-PRESIDENT-JONATHAN-IN-ABUJA-1024x830.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhgClRrJ8E4FR61UoXiwc-dUwI4JiRmsPIp4yUHbJc4cJ662j5AHCgxMY-Jzx7Fz93flNUZ1TwKTXxf7HxeeT2VkKGaa9PpdlpJU5Fz9JVW-x1uxVnvYqEHeKzsYndi-6CqOAF64UhXvnTa/s72-c/PIC.17.-PRESIDENT-ELECT-VISITS-PRESIDENT-JONATHAN-IN-ABUJA-1024x830.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/ina-mutunta-jonathan-ne-don-ya-taya-ni.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/ina-mutunta-jonathan-ne-don-ya-taya-ni.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy