Blog Archive

Powered by Blogger.

Cristiano Ronalda Zai tafka Babbar Asara

Kamfanin da ke yin kayan wasanni na duniya (Nike) dake Amurka, da ya shahara wajen sana’anta kayayyakin wasanni ya ce, ya damu matuka, danga...


Kamfanin da ke yin kayan wasanni na duniya (Nike) dake Amurka, da ya shahara wajen sana’anta kayayyakin wasanni ya ce, ya damu matuka, dangane da zargin cin zarafi ta hanyar aikata fyade, da ake yiwa dan wasan Juventus Cristiano Ronaldo. Nike, wanda ya kulla yarjejeniyar dala biliyan 1 da Ronaldo ta ban gishiri in baka manda, ya ce zai ci gaba da bibiyar yadda lamarin zargin da ake yiwa dan wasan ke warwara, domin tantance makomar yarjejeniyar da ke tsakaninsu. A gefe guda, kamfanin EA Sports da shima ya shahara wajen sana’anta na’urorin wasannin bidiyo musamman na kwallon kafa, wanda shi ma ke da yarjejeniya da Ronaldo, ya ce ya soma nazarin makomar alakar da ke tsakaninsu. Tun a ranar Larabar da ta gabata, Cristiano Ronaldo ya sake musanta zargin da Kathryn Mayorga ta yi masa, na cin zarafinta ta hanyar fyade, a wani Otal din Las Vegas dake Amurka a shekarar 2009. Akwai fargabar cewa lamarin ka’iya shafar yarjejeniyoyin da Ronaldo ya kulla da kamfanonin, abinda ka ‘iya haifar masa da nakasu wajen makudan kudaden da yake samu. Sai dai kungiyar dan wasan wato Juventus ta cezargin da Kathryn Mayorga ke yiwa dan wasanta Cristiano Ronaldo ba zai shafi kyakkyawar alakar dake tsakaninsu ba. Juventus ta ce ta gamsu da irin gudunmawar sabon dan wasan nata, da kuma irin kishin da yake nunawa ci gabanta, dan haka shugabanni da magoya bayanta suna bayan Ronaldo.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Cristiano Ronalda Zai tafka Babbar Asara
Cristiano Ronalda Zai tafka Babbar Asara
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEg6SGZ8tyUL8nb5ofkk4YAn-Jv6_IP0atEJgvFWJ3NOGuRIogEtBAo87jTdKfpnU2kL_lnwKAtUqiDZ75N0470JVW5Rmb0zVj_4p1koj9d5eAAtooMXyMUUfpGOqXJvmlFhoFytQqnrxviW/s320/1538807276-Ronaldo-chases-first-Juve-goal-before-Champions-League-return-to-Spain-ians.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEg6SGZ8tyUL8nb5ofkk4YAn-Jv6_IP0atEJgvFWJ3NOGuRIogEtBAo87jTdKfpnU2kL_lnwKAtUqiDZ75N0470JVW5Rmb0zVj_4p1koj9d5eAAtooMXyMUUfpGOqXJvmlFhoFytQqnrxviW/s72-c/1538807276-Ronaldo-chases-first-Juve-goal-before-Champions-League-return-to-Spain-ians.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/cristiano-ronalda-zai-tafka-babbar-asara.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/10/cristiano-ronalda-zai-tafka-babbar-asara.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy