Blog Archive

Powered by Blogger.

Yadda za ki kare fuskarkii daga Fitowar kuraje

Fitowar kuraje a fuska na daya daga cikin ababen da ke bata kwalliyar mace. Wasu kurajen duk hodar da aka sanya musu, ba ta iya boyar da su ...


Fitowar kuraje a fuska na daya daga cikin ababen da ke bata kwalliyar mace. Wasu kurajen duk hodar da aka sanya musu, ba ta iya boyar da su a lokacin kwalliya saboda tsabagen girmansu. Shi ya sa na kawo muku yadda za a bi domin kare fuskarmu daga fitowar kuraje ta hanya mai sauki. Kamar yadda ake cewa rigakafi ya fi magani. A samu zuma mai kyau sai a hada ta da ruwa sai a sha kullum da safe domin samun fatar fuska mai santsi. Ko kun san cewa turara fuska da ruwan dumi na kore miyagun kuraje daga fitowa? Turara fuska na bude ramukan gumi wadanda suka toshe domin gumi da kuma dauda. Idan gumi da dauda suka toshe ramukan fitar gumi a fatarmu, sai ya zama maiko wanda zai haifar da fitar kurajen fuska. Turara fuska na taimaka wa jinin jikinmu wucewa ba tare da bata lokaci ba. Domin, hanyoyin su zama a tsabtace don gyara fuskar. Za a iya turara fuska a gida. Yadda ake turara fuska A tafasa ruwa a tukunya sai a hada ta da ganyen ‘thyme’ da ruwan lemun tsami. Bayan ruwan ya tafasa, sai a sauke shi daga wuta. Sai a rufe kai da tawul domin turirin ruwan ya turara fuskar amma a dan yi baya da robar ruwan zafin kadan domin kada a kone. Turara fuska sau daya a mako na kare fuska daga fitowar miyagun kuraje. . Copyright @aminiya

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Yadda za ki kare fuskarkii daga Fitowar kuraje
Yadda za ki kare fuskarkii daga Fitowar kuraje
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiv5szBY78CVm4YOfTq-m9_5Vf6nsFQT_RkR2lMeT4izaeQXMKxdE8UKV7Qw90vTK13aHkg0kAnKSTSjsHj0aRNlXU9YoepHz3qYTjhBKWrhNMDylHZaGEmiNT7-zdUgazvrs3DNXe0B1eM/s320/www.alummata.com_pear.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiv5szBY78CVm4YOfTq-m9_5Vf6nsFQT_RkR2lMeT4izaeQXMKxdE8UKV7Qw90vTK13aHkg0kAnKSTSjsHj0aRNlXU9YoepHz3qYTjhBKWrhNMDylHZaGEmiNT7-zdUgazvrs3DNXe0B1eM/s72-c/www.alummata.com_pear.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/yadda-za-ki-kare-fuskarkii-daga-fitowar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/yadda-za-ki-kare-fuskarkii-daga-fitowar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy