Blog Archive

Powered by Blogger.

An sace wasu ma'aikatan Switzerland a Nigeria

A Nigeria masu fashi a teku sun sace ma'aikata 12 na wani jirgin ruwa mallakar kasar Switzerland. A wata sanarwa da kamfanin dakon kaya ...


A Nigeria masu fashi a teku sun sace ma'aikata 12 na wani jirgin ruwa mallakar kasar Switzerland. A wata sanarwa da kamfanin dakon kaya na Massoel Shipping ya fitar, ya ce jirgin samfurin MV Glarus ya taso ne daga birnin Lagos cibiyar kasuwancin Najeriya, zuwa birnin Fatakwal na yankin Niger Delta mai arzikin mai. Ma'aikatan sun ce masu fashin sun shiga cikin jirgin ne kafin su sace mutanen, wanda ya ke dauke da Alkama sukai awon gaba da 12 daga cikin ma'aikata 19. Kamfanin ya ce ya na aiki tre da hukumomin Najeriya dan ganin sun kubutar da ma'aikatan. Haka kuma sojin ruwa da masu gadin teku ba su ce uffan kan sace m'aikatan ba, amma tuni aka aike da kananan jiragen ruwa dan bin sahun 'yan fashin. A dan tsakanin nan dai, na samun karuwar fashi a tekun Najeriya. Haka a farkon watan Fabrairu masu fashin teku dauke da muggn makamai sun kai hare-hare biyu kan wasu jiragen ruwa mallakar kasashen waje. Ko a watan Mayu da ya wuce an sace ma'aikata 11 a Fatakwal kuma sai bayan makwanni biyu aka sako su.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: An sace wasu ma'aikatan Switzerland a Nigeria
An sace wasu ma'aikatan Switzerland a Nigeria
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj106CXIoMPrfCPH5itBA2yW8OguxY9JC-wM9aNjM8rPSnBNzBshQmMeKWtUF8Kn7sRRyMYDZjX0kBbluwh8k94lXYHM8OIVwHG34ykl64O4YLgqsqmtIkHYG8Ain7ebA9htkkS95J3yAkE/s320/Swiss-Cantons-351x253.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj106CXIoMPrfCPH5itBA2yW8OguxY9JC-wM9aNjM8rPSnBNzBshQmMeKWtUF8Kn7sRRyMYDZjX0kBbluwh8k94lXYHM8OIVwHG34ykl64O4YLgqsqmtIkHYG8Ain7ebA9htkkS95J3yAkE/s72-c/Swiss-Cantons-351x253.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/an-sace-wasu-ma-switzerland-nigeria.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/an-sace-wasu-ma-switzerland-nigeria.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy