Blog Archive

Powered by Blogger.

Kamfanin Facebook ya bawa wani manomi kyautar dala miliyan daya.

Wani manomi a Kenya yana cikin mutane biyar da suka yi nasara a duk fadin duniya, da kamfanin Facebook ya ba kowannensu dala milyan daya. An...


Wani manomi a Kenya yana cikin mutane biyar da suka yi nasara a duk fadin duniya, da kamfanin Facebook ya ba kowannensu dala milyan daya. An yi hakan ne ta hanyar Shirin Jagoranci na Al'ummomi. Noah Nasiali ya bude wani shafin facebook mai suna Africa Farmers' Club, wato kungiyar manoman Afirka. Manomin dai shi ne dan asalin Afirka da ya yi nasara a ka zabe shi cikin jerin mutanen da su ka yi nasarar cin kyautar dala miliyan daya da facebook din ya ware. Kungiyar da Noah ya kafa na taimakawa manoma a sassan Afirka da dama wajen yada ilimin dabarun noma daban-daban, wadanda su ka kai ga kara yawan albarkatun noma da riba. Baya ga Mista Mosiyali, akwai wasu karin 'yan Kenyar biyar da su ka shiga cikin jerin mutane sha hudu daga wasu kasashen Afirka da kowannensu zai samu dala dubu hamsin, kuma sun bude shafukan Facebook ne da ke kokarin magnace wasu matsaloli. A cikin watan Oktoba ne Facebook din zai shirya wani gagarumin biki ga wadanda su ka yi nasara a Jihar Carlifornia da ke Amurka, kuma za taimaka musu da karin horo da kayan aiki don inganta ayyukan nasu a inatnet da ma zahiri.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Kamfanin Facebook ya bawa wani manomi kyautar dala miliyan daya.
Kamfanin Facebook ya bawa wani manomi kyautar dala miliyan daya.
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhv16_wojEKV1pvVQJ17vGtXm_nTV39gU2aR4G_BvBHuBJeS7ele08Y2rG1GXoKMuBvNLha_umE_I2lGvNZWJQw_szUpvAgKGQBT6BnJeklbwWsLJ6r8E2ipPWt-sEUoP9znF3VYwMJTIUV/s320/f8-facebook-mark-zuckerberg-0112.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhv16_wojEKV1pvVQJ17vGtXm_nTV39gU2aR4G_BvBHuBJeS7ele08Y2rG1GXoKMuBvNLha_umE_I2lGvNZWJQw_szUpvAgKGQBT6BnJeklbwWsLJ6r8E2ipPWt-sEUoP9znF3VYwMJTIUV/s72-c/f8-facebook-mark-zuckerberg-0112.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/kamfanin-facebook-ya-bawa-wani-manomi.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/kamfanin-facebook-ya-bawa-wani-manomi.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy