Blog Archive

Powered by Blogger.

Sule Lamido ya lissafa ‘yan Najeriyar da suka fi Shugaba Buhari gaskiya da kima

Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma daya daga cikin masu neman jam’iyyar PDP ta tsayar da su takarar shugaban kasa, ya ce Najeriya...


Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma daya daga cikin masu neman jam’iyyar PDP ta tsayar da su takarar shugaban kasa, ya ce Najeriya na cikin mawuyacin halin rashin lafiya da take bukatar ‘yan kasa nagari su gaggauta ceto rayuwarta. Lamido na wannan kalami ne yau, Litinin, a Abuja, ga manema labarai bayan kamala ganawa da wakilan kungiyoyin kudu da tsakiyar Najeriya. Kazalika, tsohon gwamnan ya bukaci ‘yan majalisar tarayya da su tsige Buhari saboda laifukan yiwa kundin tsarin mulkin kasa karan tsaye. “Duk abinda ke faruwa yanzu, na faruwa ne saboda Najeriya bat a da lafiya. Najeriya na bukatar shugaba da zai tafi da duk ‘yan kasa ba tare da nuna kabilanci ko bangaranci ba,” a kalaman Lamido. Sule Lamido da Buhari Sannan ya kara da cewa, “ tafiyar da harkokin gwamnati na fuskantar barazanar lalacewa a karkashin wannan gwamnati, shi yasa ake ta aiiyukan ta’addanci da kashe-kashe a Taraba, Adamawa, Zamfara da ragowar sassan Najeriya ." Kazalika, Lamidon ya zargi Buhari da yunkurin binne irin gudunmawar da mazan jiya suka bayar wajen gina Najeriya, mutanen da ya ce Buhari ko kafar su bai kama ba idan ana maganar gaskiya da rikon amana. “Tun kafin zuwan Buhari akwai mutane masu kima da gaskiya, akwai Tafawa Balewa, Obafemi Awolowo, Aminu Kano, da Azikiwe, wadannan mutane babu wanda ke tantama a kan rikon amanrsu da dattako. Ko sau daya Buhari bai taba yabawa gudunmawar su ba ,” a cewar Lamido

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Sule Lamido ya lissafa ‘yan Najeriyar da suka fi Shugaba Buhari gaskiya da kima
Sule Lamido ya lissafa ‘yan Najeriyar da suka fi Shugaba Buhari gaskiya da kima
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiCMETKKsywrJ0yCNqgoixHsHhM_nyaJHiNc0jY3aziiVPC6ewdOnXgQwRC3eRblrPUFo2a-YFn9IMmwN5Hxf943A2OQvoJisK6sWmrSBBfBcaEapBFJG7TEZ-WoUxXCWwUzxFa2Qa7vb7a/s320/gov_sule-lamido.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiCMETKKsywrJ0yCNqgoixHsHhM_nyaJHiNc0jY3aziiVPC6ewdOnXgQwRC3eRblrPUFo2a-YFn9IMmwN5Hxf943A2OQvoJisK6sWmrSBBfBcaEapBFJG7TEZ-WoUxXCWwUzxFa2Qa7vb7a/s72-c/gov_sule-lamido.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/sule-lamido-ya-lissafa-yan-najeriyar-da.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/sule-lamido-ya-lissafa-yan-najeriyar-da.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy