Blog Archive

Powered by Blogger.

Abin da ya sa na rungumi waka —inji Yahaya Makaho

Tun yana yaro wata larurar rashin lafiya ta sa Yahaya ya daina gani. A hakan ya yi sana'o'i daban-daban, kama daga yin ice zuwa sai ...


Tun yana yaro wata larurar rashin lafiya ta sa Yahaya ya daina gani. A hakan ya yi sana'o'i daban-daban, kama daga yin ice zuwa sai da kayan provision , kafin daga karshe ya koma bara. sai dai kuma daga bisani ya fahimci cewa bara ba ta da amfani, sannan ya gano cewa Allah Ya yi masa baiwa ta iya sarrafa kalmomi, don haka sai ya koma waka. Da farko dai wakokin siyasa yake yi, amma sai ya ga 'yan siyasar suna daukar mawaka a matsayin mabarata. "Abin da ko ya sa nake irin wannan tunanin shi ne: wakar da zan yi yau a ban N50,000 saboda ba na gani, akwai mutumin da saboda yana gani ba zai yi wakar da ta kai ta kyau ba, amma za a ba shi N100,000 ko sama da haka", inji Malam Yahaya. Saboda haka ne ma ya koma wakar fadakar da al'umma, a cewarsa, kuma bayan ya kaddamar da wani faifan wakokinsa kwanaki ya yi amfani da kudin wajen kafa wata cibiya ta horar da nakasassu da nufin yaye su daga bara. Da yake an ce waka a bakin mai ita ta fi dadi, latsa alamar lasifikar da ke sama don jin bayanin da Malam Yahaya ya yi game da wannan batu. . Copyright @bbchausa.Com

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Abin da ya sa na rungumi waka —inji Yahaya Makaho
Abin da ya sa na rungumi waka —inji Yahaya Makaho
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiOLIzETEOyj90Yghmx8paOhDayKYQTtq31Lt9OAFz16iuUTg5Mb6fK5j17nLPbTJ5Xlj1eY9eQi6Fo6jFFPrrHxAAULU8JaLQAamUAVI0bmm42WeDFLoGeJ7gmT6Ad5V1SmH365MdPsisp/s320/Page%25252020%252520pic%2525202.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiOLIzETEOyj90Yghmx8paOhDayKYQTtq31Lt9OAFz16iuUTg5Mb6fK5j17nLPbTJ5Xlj1eY9eQi6Fo6jFFPrrHxAAULU8JaLQAamUAVI0bmm42WeDFLoGeJ7gmT6Ad5V1SmH365MdPsisp/s72-c/Page%25252020%252520pic%2525202.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/abin-da-ya-sa-na-rungumi-waka-inji.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/abin-da-ya-sa-na-rungumi-waka-inji.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy