Blog Archive

Powered by Blogger.

Ko shekaru 20 Shugaba Buhari zaiyi a mulki ba zai iya gyara Najeriya ba - inji Bafarawa

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato kuma me muradin tsayawa takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyan...


Tsohon gwamnan jihar Sakkwato kuma me muradin tsayawa takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyana shugaba Buhari da cewa shugabane wanda be san yanda harkar tattalin arzikin kasa ke tafiyaba. Bafarawa yace, ko da shekaru 20 za'a baiwa Buh ba zai taba iya warware matsalolin kasarnan b Bafarawa yayi wannan magane a jihar Imo a ci ganba da neman goyon bayan jama'a a kan muradinshi na tsayawa takarar shugaban kasa zaben 2019, kamar yanda Punch ta ruwaito. Ya kara da cewa, alamar cewa Buhari bai san ta kan mulki ba shine bashin da yake ciyowa daga kasar China, wanda idan ba'a yi hankali ba zai iya jefa kasarnan cikin matsala. Ya kuma ce, abin takaicine yanda aka mayar da 'yan adawa masu cin hanci ake musu cinne da EF amma da mutum ya shiga APC shikenan ya tsira . Copyright @trutspost

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Ko shekaru 20 Shugaba Buhari zaiyi a mulki ba zai iya gyara Najeriya ba - inji Bafarawa
Ko shekaru 20 Shugaba Buhari zaiyi a mulki ba zai iya gyara Najeriya ba - inji Bafarawa
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiykg1rt4Exk0vHlqDcjjbTk0Q1orlM3sxc52Bs-DpKBaDdYHzuLJfWaBUcYvrX4SjajhWExwLAqK0e58I_DvvW1sRuQ_PhtaA_CHBgX9tEaHY0gzQch5EN_cqVSVeI-B9ANcqgdksKZMJu/s320/bafarawa.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiykg1rt4Exk0vHlqDcjjbTk0Q1orlM3sxc52Bs-DpKBaDdYHzuLJfWaBUcYvrX4SjajhWExwLAqK0e58I_DvvW1sRuQ_PhtaA_CHBgX9tEaHY0gzQch5EN_cqVSVeI-B9ANcqgdksKZMJu/s72-c/bafarawa.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/ko-shekaru-20-shugaba-buhari-zaiyi.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/ko-shekaru-20-shugaba-buhari-zaiyi.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy