Blog Archive

Powered by Blogger.

Wani Mutum Ya Bada Jinginar dansa Don Karbar Bashin Naira 180,000

Jami’an ‘yan sanda a garin Kalaba ta jihar Kuros Riba sun bada sanarwar cafke wasu mata da miji da suka bada dansu mai shekara biyu a matsay...


Jami’an ‘yan sanda a garin Kalaba ta jihar Kuros Riba sun bada sanarwar cafke wasu mata da miji da suka bada dansu mai shekara biyu a matsayin jingina sun karbar bashin Naira 180,000 daga wata mata mai safarar mutane. Mutumin mai suna Daniel Bassey ya ce ba siyar da dan nashi ya yi ba, ya dai bayar da shi ne a matsayin jingina saboda ya samu ya biya kudin hayar gidan da yake zama, saboda a cewar shi da damina babu wani aiki da yake samu ya yi balle ya samu kudin shiga. ‘Abokina ne ya bani shawarar bada dan nawa a matsayin jingina, ta yadda in na samu kudin daga baya zan je in karbi dana, sam-sam ba siyar da shi nayi ba, kuma shi abokin nawa ne ya kai ni wajen matar da ta bani bashin kudin, ina mata bayanin halin da nake ciki ta gamsu ta bani kudin.’ Inji Bassey . Copyright @leadershipayau

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Wani Mutum Ya Bada Jinginar dansa Don Karbar Bashin Naira 180,000
Wani Mutum Ya Bada Jinginar dansa Don Karbar Bashin Naira 180,000
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEizBmKHSIjkr0A6uinLvkCGq6E4PUPeIeJaIScSpzQ14N3UyZy7kR3HK8dgWfrbrgNKGas0mq7l48RMt-VFFqHPmhQqlC5-eAi2Zmqp4zb5fxr4VWTZMZ2Ig0udS68hi-4MfqNkbvLKOA-k/s320/Clothes.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEizBmKHSIjkr0A6uinLvkCGq6E4PUPeIeJaIScSpzQ14N3UyZy7kR3HK8dgWfrbrgNKGas0mq7l48RMt-VFFqHPmhQqlC5-eAi2Zmqp4zb5fxr4VWTZMZ2Ig0udS68hi-4MfqNkbvLKOA-k/s72-c/Clothes.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/wani-mutum-ya-bada-jinginar-dansa-don.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/wani-mutum-ya-bada-jinginar-dansa-don.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy