Blog Archive

Powered by Blogger.

Yadda wani barawo ya saci mota da gawar tsoho a ciki

’Yan sandan a kasar Meziko sun kama wani da ake zargi da satar mota dauke da gawa, bayan ya sato motar ba tare da sanin akwai gawa a ciki ba...


’Yan sandan a kasar Meziko sun kama wani da ake zargi da satar mota dauke da gawa, bayan ya sato motar ba tare da sanin akwai gawa a ciki ba. ’Yan sandan Tlakuepakue sun bayyana haka ne a shafinsu na Facebook, inda suka ce motar da aka sata an tanade ta ce da nufin daukar gawar wani tsoho mai shekara 80 da ya rasu a asibitin garin Guadalajara don kai gawar makabarta a binne. ’Yan sandan sun ce, sun kama wanda ake zargin mai suna Annibal Saul N. mai shekara 40, wanda ya bayyana wa ’yan sandan cewa, shi ya dauki makullin motar da aka bari a sarari don haka ya yanke shawarar ya yi gaba da motar a daren Juma’ar da ta gabata. Jami’an tsaro sun yi nasarar kama barawon motar ne bayan sanar da jami’an binciken motoci a manyan hanyoyi. ’Yan sandan sun ce, yanzu haka sun mika wanda ake zargi ga mahukunta don yanke masa hukuncin da ya dace. A yanzu haka an karbo motar da gawar da aka sacen. . Copyright @aminiya

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Yadda wani barawo ya saci mota da gawar tsoho a ciki
Yadda wani barawo ya saci mota da gawar tsoho a ciki
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhzJw2vYBPWGC92DxKbR01uiZdyCeO1tnJAySfZQJKOtBDkn_k7WU9hA4G9evlchcrxRzzgnVfqCzYk3GLzf8EFJ6vrp9ZEi_SlSmm-3y5k5vqBDlqVY-VDXVgbF9llVpRahjP3gThK9PZq/s320/car-theft.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhzJw2vYBPWGC92DxKbR01uiZdyCeO1tnJAySfZQJKOtBDkn_k7WU9hA4G9evlchcrxRzzgnVfqCzYk3GLzf8EFJ6vrp9ZEi_SlSmm-3y5k5vqBDlqVY-VDXVgbF9llVpRahjP3gThK9PZq/s72-c/car-theft.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/yadda-wani-barawo-ya-saci-mota-da-gawar.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/yadda-wani-barawo-ya-saci-mota-da-gawar.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy