Blog Archive

Powered by Blogger.

Hanyoyin da zakubi domin rabuwa da amosanin kai

Hanyoyi mafiya sauki na rabuwa da amosanin kai (0 Likes) Mata da dama suna fuskantar matsalar amosanin kai. Musamman idan sun je unguwa ko g...


Hanyoyi mafiya sauki na rabuwa da amosanin kai (0 Likes) Mata da dama suna fuskantar matsalar amosanin kai. Musamman idan sun je unguwa ko gidajen biki, sai a ga suna ta soshe-soshe kamar masu kwarkwata. Wadansu kuma sukan je shagunan wanke kai domin a magance musu wannan matsalar. Albishirinku ’yan uwana mata! Yau na kawo muku hanyar sauki da za ku bi don rabuwa da wannan matsala ta amosanin kai. A ciki akwai ganyen kashu da lemun tsami da ruwan kwakwa da kuma kwallon mangwaro. Shin ko kun san cewa ganyen kashu na maganin amosanin ka? To ga yadda za a sarrafa shi. • A wanke ganyen kashu sannan sai a daka shi a kwaba da ruwa. • Bayan haka, sai a shafa a fatar kai a bari na tsawon rabin awa kafin a wanke. Za a iya yin haka har na tsawon mako biyu insha Allah za a samu saukin amosanin ka. Ko kun san cewa lemun tsami ma yana warkar da amosanin ka, musamman idan an hada shi da ruwan kwakwa? • A samu lemun tsami sai a matse ruwan, sannan a hada da ruwan kwakwa. • Sannan a shafa a fatar ka a jira na tsawon rabin awa kafin a wanke. Kwallon mangwaro na mangance amosanin ka. Kuma ana iya hada shi ne da madarar ‘butter milk’ kamar haka; • A busar da kwallon mangwaro, bayan ya bushe, sannan a daka. • Za a iya kwaba garin kwallon mangwaro da ruwa sannan a shafa a kai ko kuma da madarar ‘butter milk’ sannan a shafa a fatar kai. Bayan minti 30 sai a wanke. Ana yi a kai-a-kai domin harkar fata sai a hankali ake samun sauki. . Copyright @aminiya

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Hanyoyin da zakubi domin rabuwa da amosanin kai
Hanyoyin da zakubi domin rabuwa da amosanin kai
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEioPVHTBANzZ2npJiVJ8NpTsWKs9EhBPgjmv2iqvhGtglHHjtkLTuEWEneMjiUKaICBThDFzmkHmwhAiCQnIgqSU53KKXrTJiArzjiwnVaOh6yKBZciV0q0MxnII49gx650w2Yg836HPsKp/s320/2018_9%2524largeimg121_Sep_2018_112431460_2.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEioPVHTBANzZ2npJiVJ8NpTsWKs9EhBPgjmv2iqvhGtglHHjtkLTuEWEneMjiUKaICBThDFzmkHmwhAiCQnIgqSU53KKXrTJiArzjiwnVaOh6yKBZciV0q0MxnII49gx650w2Yg836HPsKp/s72-c/2018_9%2524largeimg121_Sep_2018_112431460_2.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/hanyoyin-da-zakubi-domin-rabuwa-da.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/hanyoyin-da-zakubi-domin-rabuwa-da.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy