Blog Archive

Powered by Blogger.

Ku Sani Allah Zai Tambaye Ku Idan Har Ba Ku Zabawa Al'umma Dan Takara Nagari Ba, Sakon Imam Auwal Adam Assudani

Sakon Imam Auwal Adam Assudani Ga Daliget Din Jam'iyyu Imam Auwal Adam Assudani baban limamin masallacin Juma'a na Sheik Sharif Ibra...


Sakon Imam Auwal Adam Assudani Ga Daliget Din Jam'iyyu Imam Auwal Adam Assudani baban limamin masallacin Juma'a na Sheik Sharif Ibrahim Saleh Alhusaini dake Last Bustop dake Hayin Malam Bello Rigasa Kaduna, a hudubarsa ta jiya Juma'a 29/9/18 ya garagadi 'Exco da Deliget' cewa amanar Allah ce ta ba su wannan dama. Dan haka Allah zai tambaye su idan har ba su zabawa mutane 'yan takara nagari a kowane mukami na siyasa a kasar nan ba. Kuma a kowace jam'iyya a samar da nagartattun 'yan takara yadda hankalin masu kada kuri'a a zaban gama gari zai kwanta. Mun gayawa al'umma a minbarorinmu da majalisai su karbi katin zabe kuma sun amsa kira sun karba. Yanzu kawai jira suke daliget su zaba musu 'yan takara nagari a kowane mataki na kowace jam iyya. Domin Manzon Allah SAW ya ce dukkan ku an baku kiwo ne, kuma wannan kiwon abun tambaya ne. Exco su sani idan mutane suka shiga cikin shugabancin da ba nagari ba, to Allah zai tambaye su. Don haka muna yi musu tuni cewar Allah madaukakin Sarki ya ce ku tunatar, domin tunatrwa tana amfani ga Muminai ne. Allah ya sa a gama zaben lafya. Amin.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Ku Sani Allah Zai Tambaye Ku Idan Har Ba Ku Zabawa Al'umma Dan Takara Nagari Ba, Sakon Imam Auwal Adam Assudani
Ku Sani Allah Zai Tambaye Ku Idan Har Ba Ku Zabawa Al'umma Dan Takara Nagari Ba, Sakon Imam Auwal Adam Assudani
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjQfRYdN8jht1G11koXeqY8VlUQk290yT7HkeudhTYQnv7r7XZYlJcgwtY8Xp6txXjW0QYrqdWJYiGOGzTgq0f_Hq_eIKd2vBelY3YKRxVrVUgVbERAJNFp2lcwvBCdL47xfnZNMwnO8skO/s320/42719721_1823281331103622_4970748063216828416_n.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjQfRYdN8jht1G11koXeqY8VlUQk290yT7HkeudhTYQnv7r7XZYlJcgwtY8Xp6txXjW0QYrqdWJYiGOGzTgq0f_Hq_eIKd2vBelY3YKRxVrVUgVbERAJNFp2lcwvBCdL47xfnZNMwnO8skO/s72-c/42719721_1823281331103622_4970748063216828416_n.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/ku-sani-allah-zai-tambaye-ku-idan-har.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/ku-sani-allah-zai-tambaye-ku-idan-har.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy