Blog Archive

Powered by Blogger.

Na fi kowa ne dan takara cancanta- inji Kwankwaso

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya shawarci daliget da su zabi mutumin da ya fi cancanta a matsayin dan takarar shugaban kasa daga jam’iyyar PD...


Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya shawarci daliget da su zabi mutumin da ya fi cancanta a matsayin dan takarar shugaban kasa daga jam’iyyar PDP. Kwankwaso ya bayyana hakan ne a sakatariyar PDP a Jihar Sokoto, inda ya gargadi daliget din da su cire san rai su zabi cancanta. Ku kasance kun zabi dan takarar da ba kawai yaci zabe ba, sai dai wanda bayan zabe zai iya gudanar da abin ‘yan qasar suke bukata. A tattaunawar da Sanatan ya yi da manema labarai ya ce, Shi ne dan takarar da ya dace a zaba saboda sanin abubuwan da ya yi wa kasar. Kwankwaso ya ce, ‘ina da ilimin siyasa da kware wa, na fito takara sau 15 na yi nasara sau 13. Nasarar da na samu ba za a iya hada ta sauran ‘yan takarar ba. . Copyright @aminiya

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Na fi kowa ne dan takara cancanta- inji Kwankwaso
Na fi kowa ne dan takara cancanta- inji Kwankwaso
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiGsqUAwKbgkLd85bH1yAFTYCoZWfyN-y7v40liJJKZEob4O8jLSgLu23Cwsc5Ry4n55wdjXYboDyZQo7n1-b24cjd1EAedmw8cwIglDeMsckOnX_a4Zfc3UdhDQMwHOEyrvbNs4qGPk4I3/s320/Senator-Rabiu-Kwankwaso.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiGsqUAwKbgkLd85bH1yAFTYCoZWfyN-y7v40liJJKZEob4O8jLSgLu23Cwsc5Ry4n55wdjXYboDyZQo7n1-b24cjd1EAedmw8cwIglDeMsckOnX_a4Zfc3UdhDQMwHOEyrvbNs4qGPk4I3/s72-c/Senator-Rabiu-Kwankwaso.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/na-fi-kowa-ne-dan-takara-cancanta-inji.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/na-fi-kowa-ne-dan-takara-cancanta-inji.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy