Blog Archive

Powered by Blogger.

Bana tsoron fafatawa a zabe idan za a gudanar da shi cikin gaskiya- inji shugaba Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba ya tsoron fafatawa a zabe idan za a gudanar da shi cikin gaskiya. Shugaba Buhari ya bayyana haka...


Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba ya tsoron fafatawa a zabe idan za a gudanar da shi cikin gaskiya. Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a yayin ganawa da 'yan Najeriya mazauna kasar China a birnin Beijing inda yake ziyara. A cewar sa, "Ba na jin tsoron karawa a zaben da za a gudanar cikin gaskiya saboda shi ne ya sa na zama shugaban kasa. Na san irin faman da na yi inda sau uku ina tsayawa takara ina faduwa zabe amma ina kalubalantar sakamakon sa a kotun koli." "Da na fadi a zabe karo na uku na ce 'Allah ya saka min'; daga bisani aka yi amfani da fasahar na'ura wuririn gudanar da zabe kuma hakan ya taimaka mana,' in ji Shugaba Buhari. Shugaban na dai ya ayyana sha'awarsa ta sake tsayawa takarar shugabancin kasar a jam'iyyar APC mai mulki. Ya ce zai sake tsayawa takarar ce domin ya kammala aikinsa na ci gaban kasa. Sai dai ra'ayoyi sun sha bamban game da ayyukan da Shugaba Buhari ya ce ya yi. Wasu 'yan kasar na yabonsa bisa yaki da rashawa da cin hanci da matsalar taro, ko da yake wasu na ganin ya gaza fitar da kasar daga kangin tattalin arzikin da take ciki. Kazalika babbar jam'iyyar hamayya da wasu 'yan Najeriya na cewa Shugaba Buhari yana yaki da cin hanci ne kawai kan 'yan adawa, inda yake kau da idanunsa kan 'yan jam'iyyarsa ta APC da kuma wadanda suka kira shafaffu da mai. Idan APC ta tsayar da shi takara, Shugaba Buhari zai fafata da watakila tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, shugaban majalisar dattawan kasar Bukola Saraki, tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi'u Kwankwaso, gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ko dai duk mutumin da PDP ta tsayar takara a zaben 2019. . Copyright @bbchausa

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Bana tsoron fafatawa a zabe idan za a gudanar da shi cikin gaskiya- inji shugaba Buhari
Bana tsoron fafatawa a zabe idan za a gudanar da shi cikin gaskiya- inji shugaba Buhari
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEh2OIGnYT-yW1zQcj_ONZl6kglno_CaG2XENZP9PMMbCBVDP4NdippjS2EtJLlOdmFsZu7Ajx87G5f-JMZ0wBruWpQ3WZowUtVGrlixvrBL-BvyEwl85EzKqNH4MFYH3QEHQU2PXdn1SmWv/s320/Page-4-First-story-Shugaba-Buhari-2.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEh2OIGnYT-yW1zQcj_ONZl6kglno_CaG2XENZP9PMMbCBVDP4NdippjS2EtJLlOdmFsZu7Ajx87G5f-JMZ0wBruWpQ3WZowUtVGrlixvrBL-BvyEwl85EzKqNH4MFYH3QEHQU2PXdn1SmWv/s72-c/Page-4-First-story-Shugaba-Buhari-2.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/bana-tsoron-fafatawa-zabe-idan-za.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/bana-tsoron-fafatawa-zabe-idan-za.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy