Blog Archive

Powered by Blogger.

Kasar Indiya ta halatta yin luwadi da madigo

Kotun koli a Indiya ta halatta yin luwadi da madigo a kasar, matakin da aka dade wasu na adawa da shi. Kotun ta halarta yin hakan ne ga many...


Kotun koli a Indiya ta halatta yin luwadi da madigo a kasar, matakin da aka dade wasu na adawa da shi. Kotun ta halarta yin hakan ne ga manya da suka mallaki shekarun girma. Hukuncin dai ya yi wa masu gwagwarmayar kare 'yan luwadi da madigo dadi inda suka rungumi juna suna murna bayan zartar da hukuncin. Alkalai biyar ne suka yi nazari game hukuncin da ya yi watsi da hukuncin da ya haramta luwadi da madigo a shekarar 2013 bisa dokar zamanin turawan mulkin mallaka. Tsohuwar dokar tun zamanin turawan mulkin mallaka da aka fi sani da sashe na 3-7-7 ta zartar da hukuncin duk wanda aka samu da yin madigo da luwadi za a yanke masa hukuncin ko dai sama da shekara 10 a kaso. A yanzu kotun ta yanke hukuncin cewar nuna wariya bisa game da irin nau'in jima'in mutum toye hakkin dan Adam ne. Tun da farko ma su fafutuka sun ce ayyana auren jinsi a matsayin laifi, zai zama babbar barazana ga 'yancin masu ra'ayin auren jinisi daya. . Copyright @bbchausa

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Kasar Indiya ta halatta yin luwadi da madigo
Kasar Indiya ta halatta yin luwadi da madigo
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjrJiz2pTpZqPmyHDgyy3-YUldpXjxLS8LGfEuV60yhXmV5NnJNZmaaGCsAFY9yW1YRgVV6-hdt0slyIOQ5sWqbEVYypFHKwqu4byhBbpAa2zNDWKGrH4LIvx_DxNN6yUNJg5i_XD6ckBRq/s320/40993481_862344747222463_297675889703911424_n.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjrJiz2pTpZqPmyHDgyy3-YUldpXjxLS8LGfEuV60yhXmV5NnJNZmaaGCsAFY9yW1YRgVV6-hdt0slyIOQ5sWqbEVYypFHKwqu4byhBbpAa2zNDWKGrH4LIvx_DxNN6yUNJg5i_XD6ckBRq/s72-c/40993481_862344747222463_297675889703911424_n.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/kasar-indiya-ta-halatta-yin-luwadi-da.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/kasar-indiya-ta-halatta-yin-luwadi-da.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy