Blog Archive

Powered by Blogger.

Saina kashe Miji Na Idan Har Ba A Raba Mu Ba– inji wata Matar Aure

Wata mata mai yara uku mai suna Ronke Olanrewaju ta yi kurarin kashe mijinta ta hanyar zuba masa guba indai kotu ta yi watsi da bukatarta na...


Wata mata mai yara uku mai suna Ronke Olanrewaju ta yi kurarin kashe mijinta ta hanyar zuba masa guba indai kotu ta yi watsi da bukatarta na raba auran. Matan dai ta kai karan mijinta kotun Oja-Oba cikin garin Mapo dake Ibadan na Jihar Oyo, inda take neman mijinta ya sake ta, ta dai siffanta mijinnata da mutum mai kin zaman lafiya. Ronke ta sanar wa kotu cewa majinta Olanrewaju ya ba ta kasha a ranar Lahadi, ta kara da cewa wannan ba shi ne karo na farko ba, duk lokacin da ya ganta da wani abokin ciniki namiji to sai ya buge ta, idan kuma ta kai maganar wajen ‘yan sanda sai ya wuya maganar izuwa siyasa, saboda shi shahararran dan siyasa ne. Ta ci gaba da cewa “mai shari’a, ya maida mahaifiyana tamkar jaririya, don haka a raba mu yanzu ko kuma in kashe shi. Duk lokacin da na yi magana da wani abokin kasuwanci na sai ya buge ni sai ya ce wai masoyina ne.” Ana shi bangaran, mijin ya roki kotu da katta raba auran domin ya bayyana cewa matarnasa ta zama takar mahaifiya ce agare shi. Alkali mai shari’a Cif Henry Agbaje ya daga shari’ar har zuwa ranar 18 ga watan Satumba na shekara ta 2018. Ya bayyana cewa shari’ar tana bukata a gamata cikin gaggawa saboda yadda matan ta yi barazanar sai ta kasha shi, amma kuma yana da kyau a ba su lokaci ko za a iya samun masalaha a tsakanin su. . copyright @leadershipayau

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Saina kashe Miji Na Idan Har Ba A Raba Mu Ba– inji wata Matar Aure
Saina kashe Miji Na Idan Har Ba A Raba Mu Ba– inji wata Matar Aure
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgd-QEH-RiyKvhSHAG8Vv7XPWz8zt973zmjlU47PZjyKLSYLZV_bkE_Xz1xbSOMYVb6hWx7e7d332aPKnmuCiKsqvBYq5dVYOcaNGyIa7nb3RQlnSfLFLgrV1UBegvaXl-WyPTwVQcnyi21/s320/vllkyt5bnt2j6bon7.d4fb383a.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgd-QEH-RiyKvhSHAG8Vv7XPWz8zt973zmjlU47PZjyKLSYLZV_bkE_Xz1xbSOMYVb6hWx7e7d332aPKnmuCiKsqvBYq5dVYOcaNGyIa7nb3RQlnSfLFLgrV1UBegvaXl-WyPTwVQcnyi21/s72-c/vllkyt5bnt2j6bon7.d4fb383a.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/saina-kashe-miji-na-idan-har-ba-raba-mu.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/saina-kashe-miji-na-idan-har-ba-raba-mu.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy