Blog Archive

Powered by Blogger.

Matsalolin Ma'aurata da kuma Maganinsu

Babbar matsala ta farko da ake samu a Rayuwar Aure shine idan ya kasance ka auri macen da bata dace da kai saboda daya daga cikin wadannan d...


Babbar matsala ta farko da ake samu a Rayuwar Aure shine idan ya kasance ka auri macen da bata dace da kai saboda daya daga cikin wadannan dalilai: 1. Macen da aka aura maka ita ba dan tana sonka ba, sai san anfi qarfinta a gidansu. 2. Macen da ka aura wacce ka tabbata dan abin duniya (kudi, suna, sarauta dss) ta aure ka. 3. Macen da kaima ba dan soyayya ka aure ta ba sai dan sha’awa, kyawunta, dangantakarta dss 4. Macen da kake tunanin ta aure ka ne kawai saboda bata da wani zabin. 5. Macen da bata gama yin hankali ba. Wadannan da ma sauran dalilai da yawa wanda sukan kawo rashin dacewa tsakanin ma’aura suna kawo babbar matsala a Rayuwar Aure, wanda yawanci sai bayan anyi auren ake gane haka, lokacin da an riga an makara da ayi wani gyara akai. Saboda haka ina kira garemu ‘Yan Mata da Samari mu daure mu yaqi zuciyoyinmu mu auri masoyan da muka tabbatar zabin zuciyoyinmu ne kuma sun dace damu domin samun ingantacciyar Rayuwar Aure!

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Matsalolin Ma'aurata da kuma Maganinsu
Matsalolin Ma'aurata da kuma Maganinsu
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgay-cWQICwGCF0VYbKw1qttti8R1BPB5VVBbD086yBBq3D8WiC4EZMEM-Dj98Cerfx6rf7N1QRV2k5aDk77FT99ZHEsRq6T5E3jFQRz-5lVLcfKK-2LyaABKiehbmrHR5PkXPSqQ7S1_Jm/s320/25442792_1006371022836892_8606807763841507005_n.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgay-cWQICwGCF0VYbKw1qttti8R1BPB5VVBbD086yBBq3D8WiC4EZMEM-Dj98Cerfx6rf7N1QRV2k5aDk77FT99ZHEsRq6T5E3jFQRz-5lVLcfKK-2LyaABKiehbmrHR5PkXPSqQ7S1_Jm/s72-c/25442792_1006371022836892_8606807763841507005_n.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/matsalolin-ma-da-kuma-maganinsu.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/matsalolin-ma-da-kuma-maganinsu.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy