Blog Archive

Powered by Blogger.

Ina rokon Allah kar ya ba Shugaba Buhari ikon yin tazarce a zaben 2019- inji Tsohuwar matar Obasanjo

Tshohuwar matar tsohon shugaban kasar Najeriya na farko a wannan jamhuriyar Cif Olushegun Obasanjo mai suna Taiwo ta bayyana ra'ayin ta ...


Tshohuwar matar tsohon shugaban kasar Najeriya na farko a wannan jamhuriyar Cif Olushegun Obasanjo mai suna Taiwo ta bayyana ra'ayin ta na cewa ko kusa ba ta fatan shugaban kasar Najeriya na yanzu ya sake tsayawa takara a 2019. Uwar gida Taiwo din dai ta bayyana ra'ayin nata ne a yayin wata firar da ta yi da majiyar mu a karshen sati inda ta ayyana cewa ita yanzu tana ba shugaba Buhari shawara da ya tattara kayan sa ya koma jihar sa ta Katsina. Zaben 2019: Ina rokon Allah kar ya ba Buhari ikon yin tazarce - Tsohuwar matar Obasanjo NAIJ.com ta samu cewa haka zalika tsohuwar matar ta Obasanjo har ila yau ta kuma kara da cewa ita tana ma rokon Allah da kar ya ba shugaba Buhari damar zarcewar kamar dai yadda ya hana tsohon mijin ta yin tazarce karo na uku a shekarun baya. A wani labarin kuma, Biyo bayan ayyana kudurin sake tsayawa takarar tazarce da shugaba Muhammadu Buhari yayi a satin da ya gabata yayin taron masu ruwa-da-tsaki na jam'iyyar APC mai mulki, alamu na ta nuna yiwuwar ficewar wasu jiga-jigan jam'iyyar zuwa wasu jam'iyyun domin samun tikitin takara a 2019. Duk da dai har yanzu ba'a fallasa sunayen masu neman ficewa daga jam'iyyar ba, amma dai jam'iyyun da ake tunanin za su yi sabbin baki sun hada da Social Democratic Party (SDP), Labour Party (LP), Accord Party (AP) da kuma hadakar nan ta tsohon shugaba Obasanjo ta Coalition for Nigeria Movement (CNM). . Copyright @naijhausa

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Ina rokon Allah kar ya ba Shugaba Buhari ikon yin tazarce a zaben 2019- inji Tsohuwar matar Obasanjo
Ina rokon Allah kar ya ba Shugaba Buhari ikon yin tazarce a zaben 2019- inji Tsohuwar matar Obasanjo
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgZox39tzKyEHGsmKRgF7OisZNyZ0LF45ZrtcnbJ5xagsljnO6mjV1RgDF-oflTGJF-6PFuKjvnpvBiw8m3Td-RxzqSKaq-e_HXNTTvkmJP1cYgkHJmaM-sTRxCUNQktxn-qYVITTaDRPJ1/s320/vllkyt13mqvmgsc8lg.r320x250.1b1a625d.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgZox39tzKyEHGsmKRgF7OisZNyZ0LF45ZrtcnbJ5xagsljnO6mjV1RgDF-oflTGJF-6PFuKjvnpvBiw8m3Td-RxzqSKaq-e_HXNTTvkmJP1cYgkHJmaM-sTRxCUNQktxn-qYVITTaDRPJ1/s72-c/vllkyt13mqvmgsc8lg.r320x250.1b1a625d.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/ina-rokon-allah-kar-ya-ba-shugaba.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/ina-rokon-allah-kar-ya-ba-shugaba.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy