Blog Archive

Powered by Blogger.

Ni Ba zan Bar PDP Ba Ko Ban Samu Takarar Shugaban kasa Ba —inji Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma mai neman takarar kujerar shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa, ...


Tsohon gwamnan jihar Kano kuma mai neman takarar kujerar shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa, zai ci gaba da zama a cikin jam’iyyar PDP tare da ta dukkan gudummawar da ta kamata ko da kuwa ya fadi a wajen zaben fid da gwani na tsaya wa takarar shugaban kasa. Kwankwason ya bayyana hakan ne lokacin da ya je hedikwatar jam’iyyar ta PDP domin sayen fom, haka kuma ya shaida wa ‘yan jarida cewa, zai amince idan jam’iyya ta ce za a yi sulhu ne wajen tsayar da dan takarar shugaban kasar. Ya ce tun a zaben da aka yin a shekara ta 2015 wanda yana daya daga cikin ‘yan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar APC shi ne ya zo na biyu a wancan lokaci a zaben da aka yi na fid da gwani na jam’iyyar” Ya ce wani lokacin yin sulhu shi ne ya fi zama alheri, kodayake dan takara na da ‘yancin tsayawa a zabe shi, amma ni matukar dattawan jam’iyya sun bukaci a yi sulhu zan amince da yin hakan.” . Copyright @leadershipayau

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Ni Ba zan Bar PDP Ba Ko Ban Samu Takarar Shugaban kasa Ba —inji Kwankwaso
Ni Ba zan Bar PDP Ba Ko Ban Samu Takarar Shugaban kasa Ba —inji Kwankwaso
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhWMgo-hewi06YVqIssNNvhdahPFCUhU143KXoB8bPqZvLB-nhnho1gevE8K_wT1vkkRUfkiRj4CHSgMlq8ZjjI1fn0itK7OkwFwLQbtb1_b6mq53yabRgRmsx9h5McggyLTUPfBHjzb_9x/s320/Kwankwaso.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhWMgo-hewi06YVqIssNNvhdahPFCUhU143KXoB8bPqZvLB-nhnho1gevE8K_wT1vkkRUfkiRj4CHSgMlq8ZjjI1fn0itK7OkwFwLQbtb1_b6mq53yabRgRmsx9h5McggyLTUPfBHjzb_9x/s72-c/Kwankwaso.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/ni-ba-zan-bar-pdp-ba-ko-ban-samu.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/09/ni-ba-zan-bar-pdp-ba-ko-ban-samu.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy