Kamar yadda kuka sani idan har aka sanyaku a black list to babu damar kiran wannan number koda kun kirakwa xaku tarar da taki shiga sabo d...
Kamar yadda kuka sani idan har aka sanyaku a black list to babu damar kiran wannan number koda kun kirakwa xaku tarar da taki shiga sabo da haka yanxu HausaClass xai baku sirrin da xaku kira wannan number da aka saku a black list abin babu wuya kawai ku sanya wannan number a farkon number da aka saku a black list din #31# sannan saiku sanya number wato kamar haka #31#08169872309 sannan ku antaya kira insha Allah xakuji kiran ya shiga
Asha shagali lpy
COMMENTS