Assalamu alaikum Kamar yadda kuka sani xaku iya sanya wayarku ta android ta dauki ring yayin da wani ya gwada sa security ba daidai ba wato ...
Assalamu alaikum
Kamar yadda kuka sani xaku iya sanya wayarku ta android ta dauki ring yayin da wani ya gwada sa security ba daidai ba wato incorret password to idan haka ya kasance itakwa wayar xata dauki ring ta dingayi harsai anfitar da security sannan xata dena kuma xata dauki photon sa,
Abin da ake bukata wani application mai suna =>Alarm Security System<= saikubi wannan link din domin ku saukeshi akan wayoyinku:- . Download Alarm Security system
.
Da xarar kun daukoshi sai kuyi install dinsa sannan ku budeshi ku shiga setting saiku saitashi xakuga email da phone number saiku sanya email da phone number ammafa basai kunsa email da paswod wanda kuke aiki dashiba xaku iya amfani da fake sannan xakuga gun xabar ringing saiku xabi irin wanda kukeso wayar tayi shikkenan idan kun gama saitawa sai kuyi back kuyi click akan inda akace =>TOP TO LOCK<= da xarar kun danna shikkenan kun gama setawa saiku barta
Ta xarar ta shiga security wani ya gwada sawa ba dedeba tofa xata dauki Ring sannan ta dauki hotansa
.
Kai kuma da zarar kazo ka duba zaka gane wanda yayi kokarin daukan wayarka
.
Allah ya bada sa,a
.
Kada ku manta kuci gaba da ziyartarmu a kowane lokaci domin........
COMMENTS