Nasan dayawa mutane sukanji haushi da kuma takaici idan wani ya boye number dinsa yaringa yimaka flashing ko yakiraka ya zageka, dayawa sai ...
Nasan dayawa mutane sukanji haushi da
kuma takaici idan wani ya boye number dinsa yaringa yimaka flashing ko yakiraka ya zageka,
dayawa sai dai mutum yakashe wayar ko yaqi
amsa kiran wayar.
.
To yanzu ga wata dama ga mutane masu
amfani da Android, da wannan App din zaku iya
hana wani yakiraku ko yayimuku texts, zaku iya hana wanda yaboye number yakiraku. Zakuma ku
iya zabar lambar wani shikadai kusata a voicemail
ko kuyi block dinta gabadaya.
.
Takan wannan App din zaku iya tura
text ko kiran mutum, haka kuma zaku iya saka full
info na sunan mai lambar. Zaku iya cewa duk wata number wadda tafara daga kaza xuwa kaza to
kada kiranta yashigo wayarku, takansa kai tsaye
zaku iya shiga phonebook dinku kuzabi number
kuyi duk yadda kukaso da ita ajerin abubuwan
dana zana.
.
YANDA ZAKUYI AMFANI DA APP DIN
.
Idan kuka shiga cikin App din zakaga ya
nunomaka wadanda suka kiraka ko kuma
wadanda sukamata text wato dai recent activities
dinka zai nunamaka, idan misali a recent din
zakayiwa wata number din, sai kadanna akan suna
ko number din idan baka da ita a contacts dinka, kana dannawa zakaga yanunomaka wasu
alamomi daga kasan number din guda 3, akwai
alamar kira daga bangaren hannun hagu sai
alamar magana ta tura text daga tsakiya sai kuma
ta karshen daga bangaren hannun hagunka, To
wannan ta karshen kanta zaka hau anan ne xakaga inda xakasa din a voicemail ko kuma kayi
mark dinta as spam.
.
Zakaga normal shine a HANG UP sai
VOICEMAIL idan kaxabi voicemail din sai kayi can
kasa xakaga DONE. Shikenan sai kayi kawai
.
Idan kanaso kahana private number shigowa wato number din da aka boye, ta ga yadda
zakayi, da zarar kabude App din to zakaga wasu
alamomi daga sama bangaren dama guda 3, daga
bangaren damanka xakaga alamar Settings ne sai
daga tsakiya xakaga wata alama sai kuma na
karshen alamar searching, to wannan ta tsakiya din nan ne xakashiga, idan kashiga zakaga + HANG UP
ON SOMEONE to nan xakahau, kana hawa anan ne
duk xakagasu ALL PRIVATE/BLOCKED NUMBERS da
dai sauransu
.
Idan kanaso kacire wata number daga
blocking din dakayi to ga yadda zakayi, kawai da zarar ka bude App din to kuduba dakyau zakaga
wasu 'yan rubutu daga top middle na app din
kamar haka, RECENT da kuma BLOCKED to zakaga
akan recent din yake dan haka sai kadanna akan
Blocked din kawai, anan xakaga duk wadanda
kayi blocking dinsu sai kaciresu idan kana da bukatar hakan.
.
Duk lambar dakayi blocking dinta to
badama takiraka, hakama idan ka kare private
number baxasu shigoba to duk wandama ya boye
number xai kiraka toko yashiga voicemail ko kuma
kiran yakishiga ko kuma yana bugowa sai takatse ace NUMBER BUSY
.
App din yana da kyau da kuma amfani
sosai, gashi ba ruwansa da fetching na Data dinka
.
Ga link din app din kuyi download dinsa
Download 1
Kokuma kuyi copy na wannan
Download2
.
Allah ya bada sa,a
.
Pls kuyi share
COMMENTS