Blog Archive

Powered by Blogger.

[Android] YADDA ZAKU DAWO DA ABUBUWAN DA KUKA GOGE A WAYAR ANDROID

Kamar yadda wasun mu suka sani, computer tana da wani software mai suna (recycle bin). Ita ma wayar android tana da nata mai suna (dumpster)...



Kamar yadda wasun mu suka sani, computer tana
da wani software mai suna (recycle bin). Ita ma wayar android tana da nata mai
suna (dumpster). Shi wannan Application yana da
Amfani kamar haka:-
1. Yana baka damar dawo da duk wani abu da ka goge, wanda ya kunshi Apps, audious, videos,
folder, da sauran su.
.
2. A duk lokacin da ka goge abu zaka samu space
a memory ka na adadin girman abunda ka goge.
.
3. Zaka iya sauraron audio da ka goge, ko kallon
videon daka goge, ba tare da ka dawo dashi kan
memoryn ka ba.
.
4. Duk abunda ka goge inka tashi dawo dashi zai
dawo dashi cikin foldern da yake a da.
.
5. Zaka iya goge abubuwa a memory ko a phone.
.
6. Yana amfani a rooted da unrooted android. Saide wannan Application yana cika, akwai adadin abuwan da yake dauka. domin sauko da wannan app din shiga wannan link din:-
.
Download
.
Idan ka saqqo da shi saika bude shi
za kaga arrow, saika danna arrown nan. Idan ka
gama danna arrow din, zai fita (exit) da kanshi, in
kuma bai fita ba saika fita da kanka. Sai ka kashe wayar
ka sannan ka kunna ko kayi restart. Saika gwada goge abu, kaje ka bude wannan application
din, zakaga abun da ka goge sai ka danna akan shi,
za kaga abubuwa uku play, restore, delete.
.
Restore shi ne dawo da abunda ka goge, delete
kuma gogeshi kwata-kwata a wayar, play kuma
shine kunna abun.
.
Allah ya bada sa,a

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] YADDA ZAKU DAWO DA ABUBUWAN DA KUKA GOGE A WAYAR ANDROID
[Android] YADDA ZAKU DAWO DA ABUBUWAN DA KUKA GOGE A WAYAR ANDROID
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/recover-deleted-files-on-android-720x340.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/01/android-yadda-zaku-dawo-da-abubuwan-da.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/01/android-yadda-zaku-dawo-da-abubuwan-da.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy