Wata sabuwa Saillau ya dawo garin Dadin Kowa aljihunsa cike da kudi, yayin da ya fara kiran kansa da Dangoten Dadin Kowa. Sai dai dawowarsa ...
Wata sabuwa Saillau ya dawo garin Dadin Kowa aljihunsa cike da
kudi, yayin da ya fara kiran kansa da Dangoten
Dadin Kowa. Sai dai dawowarsa keda wuya wata
sabuwa ta baiyana, inda ya fara barazanar siye
wajen Dantani tare da yi masa korar kare. Shin ya
zata kaya
.
Saiku danna download dake kasa domin saukar dashi akan wayiyinku
.
Download
COMMENTS