Kamar yadda kuka sani irin wani lokacin irin wannan matsalar tana faruwa a wayoyinmu na nokia wato gun chage yana denayi kokuma abin dake ci...
Kamar yadda kuka sani irin wani lokacin irin wannan matsalar tana faruwa a wayoyinmu na nokia wato gun chage yana denayi kokuma abin dake cikin gun chage din saiya karye, ita kuma nokia touch light ba kamar sauran wayoyi bane wajen gun chage sabo da wasu wayoyin su kawai idan gun chage ya lalace saide kawai ka since wayar sannan kasa wani to ita nokia touch light ba haka takeba ba,a sauyawa saide ayi wasu yan badaru, abin da zakayi kawai shine:
Ka nemi allura yar karama sannan saika since wayar taka sai kaje gun chage din daga bayan gun saika soka allurar agun ka dannata sosai har sai ta fito cikin gun chage din wato ta zama kamar allurar gun chage wanda ta karye to idan kasa ta fito, shikkenan saika karye ta wato ka karye allurar shikkenan saika sanya batir sannan ka kunna wayar ka gwada sata a chage din insha Allah zakaga tayi
.
Allah ya bada sa,a
.
Pls share
COMMENTS