Kamar de yadda kuka sani mafiya yawan masu amfani da wayar android suna fuskantar irin wannan matsalar ta not enough memory space bayan kum...
Kamar de yadda kuka sani mafiya yawan masu amfani da wayar android suna fuskantar irin wannan matsalar ta not enough memory space bayan kuma suna da free akan memory nasu da kuma phone dinsu, sai kaga sun kasa gane miyake janyo musu irin wannan matsalar,
To insha Allah daga yanzu zakayi maganin irin wannan matsalar da kanka, da farko abin da zakayi kawai shine ka tabbata akwai Root akan wayar taka ta android idan kuma wayar taka babu Root to sai kayi mata Root idan bakasan yadda zakayi Root ba saika duba google kokuma ka mallaki littafinmu sirrin Android na 1 ko sirrin waya 1&2 domin ka koyi Yanda zakayi
Aha bayan kayi Root na wayarka ta android to yanzu sai kayi download na ES EXPLORE.apk zaka iya samunta a google ko play store idan kuma kana da ita to shikkenan
Bayan kayi download dinta to yanzu saika budeta ka nufi kan Phone dinka saika duba Folder mai suna Data saika budeta da zarar ka bude saika shiga wani folder mai suna Log_other_mode da zarar ka bude wannan folder nan take zakaga wasu Files guda biyar to karka damu kawai kayi Delete All dinsu
Bayan kayi deleted dinsu sannan saika fito kayi Reboot din wayar taka kokuma ka kasheta ka kunna,
Shikkenan ka gama
Allah ya bada sa,a

COMMENTS