Abin babu wuya Da farko kuti download na SUPER BLUETOOTH HACK saiku danna wannan link din domin saukar dashi . Download super bluetooth hack...
Abin babu wuya Da farko kuti download na SUPER BLUETOOTH HACK saiku danna wannan link din domin saukar dashi
.
Download super bluetooth hack.jar
.
Bayan kun dauko application din saiku budeshi xakuga CONNECTING to sai ku danna ok xakuga ta fara SEARCHING to idan akayi sa,a ta naimo bluetooth din wani wanda yabar nasa a bude tofa ta zozamar kawai saikayi OK idan kayi xakaga wajen da zaka sa number to saikasa number da xaka kira saika danna OK saika kara wayar ka a kunnenka xakaji tana shiga saikayi ta wayarka harsai ka gama.
.
Asha shagali lafiya.
COMMENTS