Idan baku mantaba abaya mun kawo muku hanyoyin da ake gyara irin wannan matsalar batare da anyi flashing ba sannan munyi muku bayanin akan a...
Idan baku mantaba abaya mun kawo muku hanyoyin da ake gyara irin wannan matsalar batare da anyi flashing ba sannan munyi muku bayanin akan abin dayake haddasa matsalar kuma muka kawo muku yanda zaku gyara duk acikin wannan shafin, saide kuma hanyar da muka kawo basayi a wasu wayoyin to idan baku mantaba munce zamu dunga kawo muku wasu hanyoyin na wayoyi dabam dabam kuma cikin video ta yanda kowa zaiga yanda akeyi domun gani ya kori ji to hakanne yasa muka nemo muku video na yanda zaku gyara wannan matsalar a wayoyin tecno w2 domun kuwa itace wanda kukafi bukata domin comment dinku yafi yawa akanta shine zamu fara da ita dan haka kawai ku danna download dake kasa domin saukar da video akan wayoyinku
.
Download
COMMENTS