Blog Archive

Powered by Blogger.

[Android] YADDA ZAKA MALLAKI LITTAFIN SIRRIN ANDROID 4

ALHAMDULILLAH A YANZU HAKA LITTAFIN SIRRIN ANDROID NA 4 YA FITO KAMAR DE YANDA NA ALKAWARTA MUKU IDAN BAKU MANTABA MUN GABATAR MUKU DA 1,2,3...



ALHAMDULILLAH A YANZU HAKA LITTAFIN SIRRIN ANDROID NA 4 YA FITO KAMAR DE YANDA NA ALKAWARTA MUKU IDAN BAKU MANTABA MUN GABATAR MUKU DA 1,2,3 YANZU KUMA GANA 4 TO KAMAR DE YANDA KUKA SANI SHIMA WANNAN YA KUNSHI ABUBUWA NE DANGANE DA ANDROID. IDAN KAMALLI LITTAFAN BAYA KASAN HAKAN




Dan haka duk wanda yake bukatar wannan Littafi naira 100 kachal kudinsa kamar de yanda sauran suke sabi da haka idan ka/ki na bukata sai kuyi mana magana ta inbox kokuma ku aiko mana da sakon message ta wannan number 08169872309 saiku aiko da sakon da sunanku da katin naira 100 na mtn zuwa wannan number 08169872309 zaku aiko sakon kamar haka:
.
Aslm sunana muhd ina bukatar Littafin sirrin Android 4 ga katin 6498488316865355
.
Da zarar kun aiko mana da wannan sakon mun tabbatar da shigowarsa a take zamuyi muku Replay da Link na Littafin wanda zakubi kuyi download dinsa akan wayarku
.
Wannan de itace hanyar da zaku mallaki sirrin android4
.
Sabo da haka idan ka/ki na bukata sai kuyi managa,
.
Sannan babu lalle ba dole idan kana da bukata nace bawai doleba dan nasan akwai yan renin wayo sabi da haka duk wanda yamin wani maganar banza to zan dauki mataki. Idan kaga yayi maka to ka saya idan baiyiba shikkenan saika barshi, sude wanda suka jima ashafin sun riga da sun dade da sanin harkar kuma yawancinsu sun mallaki nasu tun daga na 1 harna 3.
.
Domin karin bayani
.
08169872309
.
Ga kadan daga cikin darusan da suke cikin Littafan:
.
Yadda zaka yiwa abokinka chaji da wayar android, ma,ana da wayarka ta android zaka iya chajawa abokinka wayarsa,
.
Yadda zaka rufewa abokinka wayarsa ta hanyar aika masa sako
.
Yadda zaka sanya wayarka ta android tana magana da kanta,
.
Yadda zaka kira wayar abokinka da number wayarsa, wato yayin daka kira wayarsa mai makon yaga number ka to saide yaga number sa an kirashi da ita
.
Yadda zaka sanya katin waya ta hanyar daukan hotan katin
.
Yadda ake chanja sunan Android .
.
Yadda ake chanja verson number na wayar android
.
Yadda ake chanja sauti na kunnawa da kashewa a

wayar android

.
Yadda ake bude gmail cikin sauki a wayar android

.
Yadda ake hada cartoon video a wayar android

.
Yadda ake gyara back da home da menu key idan basa ta6uwa a wayar android
.
Yadda zaka Gyara wayarka ta Android idan tana budema Data da kanta
.
Yadda zaka Amsa kira /call batare daka ta6a wayar takaba
.
Yadda zaka chanja waka ko video a wayarka ta android batare da ta6a wayarba

.
Yadda zaka amsa kira ta anha jijjiga wayar taka batare daka ta6a ba
.
Yadda zaka kalli tashohin waje kamar su mbc 2 mbc action zee aflan da sauran tashoshin setilayin a wayar

.
Android Yadda zaka hada 2 player wato kaida abokinka a psp wato ppsspp

.
Yadda zakayi converting na Video a wayar Android
.
yanda ake cire autostar na app
.
yanda ake gyara matsalar rashin fitowar data
.
yanda ake kunna waya da madannin volume
.
yanda ake kara gudun download
.
yanda ake chanja suna ko photo ko sound na app ko game
.
yanda ake gyara memory card
.
yanda ake gyara android idan tace sai ansa email
.
yanda ake hack na game ko app
.
yanda zaka gano numbers da aka kira wayarka ta cikin wata wayar
.
Domin karin bayani 08169872309

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Android] YADDA ZAKA MALLAKI LITTAFIN SIRRIN ANDROID 4
[Android] YADDA ZAKA MALLAKI LITTAFIN SIRRIN ANDROID 4
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/sirrin-android-icon-001.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/01/android-yadda-zaka-mallaki-littafin.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/01/android-yadda-zaka-mallaki-littafin.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy