Da AYUBA ya yanke jiki ya fadi, ko me yake ciki a halin yanzu? NAZIR ya dira a garin Dadin Kowa, bamu san me ya sa a gababa. SALLAU ya fada ...
Da AYUBA ya yanke jiki ya fadi, ko me yake ciki a halin yanzu?
NAZIR ya dira a garin Dadin Kowa,
bamu san me ya sa a gababa. SALLAU ya fada cikin
rudani tun da MAMUDA ABUJA ya damfare shi.
STEPHANIE na cikin tsaka mai wuya, ko ya matsayinsu da NASIR dan MAL. HASSAN? An sace ‘yar KAMAYE, bamu san me zai biyo bayaba.
Mutanen sun sako salon shiga watakil da sabon
salon yin aika-aika, a yayin da ZAYYAD ya bayyana.
.
Download Dadin kowa sabon salo eposide 38
.
Pls kuyi share zuwa facebook
COMMENTS