Kamar yadda kuka sani zaku iya kiran wayan abokinku da number wayar sa wato idan ka kira wayarsa mai makon yaga number wayar ka to saide yag...
Kamar yadda kuka sani zaku iya kiran wayan abokinku da number wayar sa wato idan ka kira wayarsa mai makon yaga number wayar ka to saide yaga number wayarsa wato ka kirashi amma numbersa zai gani an kirashi da ita,
Nasan zakuyi mamakin wannan batun to ba abin mamaki bane gomin ga yadda zakuyi abun,
.
Da farko kuje google ko play store sai kuyi download na wannan application mai suna Voxox.apk bayan kunyi download dinsa sai ku budeshi kuyi Register wato Sign Up bayan kunyi Sign Up saiku shiga More Option saiku duba inda aka Rubuta Caller ID, idan kun shiga Caller ID din to anan saiku sanya Number wayar Abokin naku wanda zaku kira shikkenan sai kuyi save,
Shikkenan saiku gwada kiran abokin naku,
Domin karin bayani call 08169872309
COMMENTS