Sallau Kowa naka ya dawo garin Dadin Kowa da kudinda da kuma burin zama Dangoten Dadin Kowa inda ya hadu da Alhaji Mamuda dan Abuja don yin ...
Sallau Kowa naka ya dawo garin Dadin Kowa da
kudinda da kuma burin zama Dangoten Dadin
Kowa inda ya hadu da Alhaji Mamuda dan Abuja
don yin harka. Shin Sallau zai cimma burinsa kuwa?
A biyomu a sha kallo. Kar ku bari a baku labari.
.
Saiku danna download dake kasa domin saukar dashi akan wayoyinku
.
Download
COMMENTS