Shahararren jaruminnan na-fina finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa akwai banbanci tsakanin Adamun da aka sani a shekarar ...
Shahararren jaruminnan na-fina finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango
ya bayyana cewa akwai banbanci tsakanin
Adamun da aka sani a shekarar data gabata,
2017 da kuma Adamun sabuwar shekarar
2018, Adamun yace bayaso a daina magana
akanshi a koda yaushe. Ya kara da cewa magana me kyau ko marar
kyau, yana so a cigaba dayi akanshi, domin
koda masu sukarshi suna kara taimakawane
wajan tallatashi a Duniya, ya kara da cewa duk
wanda ya sanshi to ya karu dashi, wanda be
sanshi ba kuwa yayi asararshi.
.
©copyRight HTDL
COMMENTS