Zabar Buhari zai haifar da rashin tsaro – Dogara ga mutanen arewa maso gabas Kakakin majalisar wakilan yayi ikirarin cewa gwamnatin Buhari t...
Zabar Buhari zai haifar da rashin tsaro – Dogara ga mutanen arewa maso gabas Kakakin majalisar wakilan yayi ikirarin cewa gwamnatin Buhari ta kawo rashin tsaro Dogara yace ya zama dole mutane su yanke shawarar ko suna son ci gaba da irin wannan tsari na rayuwar da suke ciki

COMMENTS