Idan kaushi Ko faso yana damun ku, zaku samu baking soda Kamar cokali uku sae ku zuba a ruwa mai dumi, ku gauraya sosae sae ya narke, idan y...
Idan kaushi Ko faso yana damun ku, zaku samu baking soda Kamar cokali uku sae ku zuba a ruwa mai dumi, ku gauraya sosae sae ya narke, idan ya narke sae ku saka kafar taku a ciki yayi minti 20 Sae ku goge kafar sosae da dutsin goge kafa sannan ku samu Vaseline naku ku matse lemon tsami a ciki ku gauraya sosae ya gaurayu, sannan ku shafa a kafa naku bayan kun tsane ruwan kafar da tsumma.
Idan kun shafa wannan Hadin Vaseline din sae ku nemi safa ku saka wa kafar taku ku barshi ya kwana zuwa safiya, idan kun tashi sae ku Kara gogewa, to in sha Allahu zaku dace.
COMMENTS