Blog Archive

Powered by Blogger.

Gwamna Ganduje Ya Roki ’Yan Kannywood Su Taya Shi Nema Wa Buhari Kuri’a Miliyan Biyar A Kano

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya roki masu sana’ar shirin fim din Hausa na Kanywood da su taimaka ma sa wajen ganin ya cik...

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya roki masu sana’ar shirin fim din Hausa na Kanywood da su taimaka ma sa wajen ganin ya cika alkawarin da ya dauka na kawo wa shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, kuri’a miliyan biyar a babban zaben 2019 da ke tafe. Ganduje ya mika wannan rokon bara ne a lokacin da ya yi ganawa ta musamman da masu ruwa da tsaki na Kannywood a ranar Litinan 3 ga Disamba, 2019 a fadar gwamnatin jihar da daddare. “Sana’arku ta na da matukar muhimmanci wajen jan hankalin mutane da wayar da kansu. Don haka mu na masu rokon ku da ku je yi ta shirya wakoki da finafinai, don janyo hankalin masu kada kuri’a su zabi shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuri’u masu yawan gaske,” in ji Gwamna Ganduje. Ya kara da cewa, “ku na sane da cewa a nan Kano mun yi alkawarin sama wa Shugaba Buhari kuri’un da su ka fi na kowacce jiha yawa har miliyan biyar. Amma hakan ba za ta samu ba sai da taimakonku da goyon bayanku. “Saboda haka ku je yi ta fitar da wakoki da finafinai, mu kuma za mu taimaka mu ku wajen shirya su. Kada ku yi kasa a gwiwa.” Taron dai an shirya ne tsakanin gwamnan da furodusoshi, daraktoci, marubuta, mawaka, jarumai, editoci da sauran masu shirin fim a Kannywood.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Gwamna Ganduje Ya Roki ’Yan Kannywood Su Taya Shi Nema Wa Buhari Kuri’a Miliyan Biyar A Kano
Gwamna Ganduje Ya Roki ’Yan Kannywood Su Taya Shi Nema Wa Buhari Kuri’a Miliyan Biyar A Kano
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgkAraPgOCNUq1A1HxY5gjz_rQujLK2Iw7oJZfxLA5nyCSAlwkw9cpNnBYNUtzpMY8IBfi0yj7e0EdS1OABdtBL_31kco-TQzPP24Q2yRwqnqpI4o1G6akGU4OEUAigjbis5r9EItAw7AHr/s320/ganduje.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgkAraPgOCNUq1A1HxY5gjz_rQujLK2Iw7oJZfxLA5nyCSAlwkw9cpNnBYNUtzpMY8IBfi0yj7e0EdS1OABdtBL_31kco-TQzPP24Q2yRwqnqpI4o1G6akGU4OEUAigjbis5r9EItAw7AHr/s72-c/ganduje.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/12/gwamna-ganduje-ya-roki-yan-kannywood-su.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/12/gwamna-ganduje-ya-roki-yan-kannywood-su.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy