Zaki samu 🍋, ki matse lemun tsami sai ki diba ruwan ki riqa shafawa in circle a inda nankarwan suke har sai kinga ya bushe ki barshi bayan ...
Zaki samu 🍋, ki matse lemun tsami sai ki diba ruwan ki riqa shafawa in circle a inda nankarwan suke har sai kinga ya bushe ki barshi bayan minti goma ki dauraye da ruwan dumi.
Ko kuma ki hada ruwan lemun da ruwan niqeqqen cucumber sannan ki shafa.idan kika juri Yi na Dan wani lokaci zaki neme su ki rasa kf.
COMMENTS