Blog Archive

Powered by Blogger.

NI ATIKU NAKE GOYAWA BAYA A ZABEN 2019

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya ce yana fatan Atiku ya lashe zaben shugaban kasa domin zai kawo sauyi a Najeriya. Jonath...

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya ce yana fatan Atiku ya lashe zaben shugaban kasa domin zai kawo sauyi a Najeriya. Jonathan wanda ya taba yin hamayya da Atiku a jam'iyyar PDP ya shaidawa BBC cewa zai goyi bayan wanda ya san zai hada kan 'yan Najeriya. "Ina goyon bayan wanda na yi imanin cewa, idan ya zama shugaban kasa zai tafi da kowa, Igbo da Yoruba da Fulani da Hausa da mutane na Ijaw da 'yan kabilar Tiv, duk zai tafi tare da mu" "Idan ya ci, za mu san cewa dukkaninmu 'yan Najeriya ne." in ji shi. Ya kuma ce ya kamata mutane su san cewa PDP ta yi wa 'yan Najeriya aiki sosai, yana mai cewa "idan da ace PDP ba ta tsinana komi ba da yunwa ta kashe 'yan Najeriya." "Wadanda ke cewa PDP ta yi wannan ta yi waccan, ni ban yadda ba. PDP ta yi iya nata kokari, wasu kuma sai su gwada nasu kokarin mu gani." Jonathan ya kara da cewa babbar matsalar da ke damun Najeriya shi ne "idan ba mu yi da kyau ba za mu samu rabuwar kai." Ya ce wasu za su mutu, wasu kuma dole su gudu su bar kasar. "Idan muka kasa hada kanmu, ba abin da za mu iya yi," in ji shi. Goodluck Jonathan shi ne shugaban gwamnatin dimokuradiya na farko a Najeriya da ya sha kaye a zaben shugaban kasa. Kuma ya sha yabo a ciki da wajen Najeriya kan yadda ya gaggauta amince wa da shan kaye tare da mika mulki ga Buhari na APC ba tare da wani tashin hankali ba.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: NI ATIKU NAKE GOYAWA BAYA A ZABEN 2019
NI ATIKU NAKE GOYAWA BAYA A ZABEN 2019
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhiXl0ZGSktepS7TO_G4nqVRc6lZEEjwizdIvjstj_Ppn7L49l2jjFG12dHfkwxAKVUhmSTGXSnPyuZLWDwTs1Zac7NoJlfYxGNDzdYUrPv8z39wKeSPMSvtSoyCf8YiWcg-LyxTDbVZl5K/s320/Jonathan-22.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhiXl0ZGSktepS7TO_G4nqVRc6lZEEjwizdIvjstj_Ppn7L49l2jjFG12dHfkwxAKVUhmSTGXSnPyuZLWDwTs1Zac7NoJlfYxGNDzdYUrPv8z39wKeSPMSvtSoyCf8YiWcg-LyxTDbVZl5K/s72-c/Jonathan-22.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/12/ni-atiku-nake-goyawa-baya-zaben-2019.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/12/ni-atiku-nake-goyawa-baya-zaben-2019.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy