Idan kina so Ki gwada Ko kina Da juna biyu, hanya ta farko da zaki bi shine:- idan kin tashi Da safe fitsarin Ki na farko ki Yi a cikin wani...
Idan kina so Ki gwada Ko kina Da juna biyu, hanya ta farko da zaki bi shine:- idan kin tashi Da safe fitsarin Ki na farko ki Yi a cikin wani abu Wanda transferred ne Kamar glass haka, sannan ki Debi gishiri Kamar 2-3 teaspoon Ki zuba a ciki, idan yayi kaman ten minutes Hakan nan sae Ki duba idan kika ga gishirin ya narke Ko kuma ya dawo milk colour Hakan nan to kina Da ciki, idan kuma yana nan garau Kamar yanda ruwa yake to Babu ciki kenan.
Hanya ta biyu Kuma shine zaki zuba gishiri a kwalba sae Ki zuba fitsarin a kae, idan kika ga ya taso Kamar coke to Akwae juna biyu, idan kuma bae taso ba to Babu kenan, Amma hanya ta farko tafi inganci.
COMMENTS