Blog Archive

Powered by Blogger.

Buhari bai iya mulki ba- inji Shekarau

Malam Ibrahim Shekarau ya ce zai sauya fasalin yadda ake gudanar da mulki idan ya zama shugaban kasar A Najeriya,Tsohon gwamnan Kano Mallam ...

Malam Ibrahim Shekarau ya ce zai sauya fasalin yadda ake gudanar da mulki idan ya zama shugaban kasar A Najeriya,Tsohon gwamnan Kano Mallam Ibrahim
Shekarau, ya ce gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari bata tabuka wani abun azo a gani a tsawon fiye da shekaru uku da ta yi kan mulkin kasar. A wata hira da BBC Malam Ibrahim Shekarau ya ce yadda gwamnatin Buharina tafiyar da mulki tamkar bata san abun da take ba. Shi dai Shugaba Muhammadu Buhari yana fuskantar zazzafan kalubale yayin da zaben 2019 ke kara karatowa.Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma jigo a jam’iyyar PDP ya ce zai sauya fasalin yadda ake gudanar da mulki idan ya zama shugaban kasar. Ya kuma musanta zarge zargen cewa yana da hannu a rarraba kudaden da ake zargin an wawure gabannin zaben 2015.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Buhari bai iya mulki ba- inji Shekarau
Buhari bai iya mulki ba- inji Shekarau
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhcmbq2RAsg2uA2guusmKD7cApchpseEiK4Is1dBtUmrGuFJwbg9LKB1wrrMkBNv7AYyGOlPufnDuu2A1OBChzi1z-EDLUfBXpjlcMaL9aFjVc4tVSV9AvtSkkVY_HGS5IRGmFri5p5T7vn/s320/Ibrahim-Shekarau.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhcmbq2RAsg2uA2guusmKD7cApchpseEiK4Is1dBtUmrGuFJwbg9LKB1wrrMkBNv7AYyGOlPufnDuu2A1OBChzi1z-EDLUfBXpjlcMaL9aFjVc4tVSV9AvtSkkVY_HGS5IRGmFri5p5T7vn/s72-c/Ibrahim-Shekarau.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/12/buhari-bai-iya-mulki-ba-inji-shekarau.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/12/buhari-bai-iya-mulki-ba-inji-shekarau.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy