Shahararren matashin mawakinnan wato naku m hassan jajere yazo muku da wata sabuwar waka wanda zata sanyaku cikin chakwalkwalin nishadi da a...
Shahararren matashin mawakinnan wato naku m hassan jajere yazo muku da wata sabuwar waka wanda zata sanyaku cikin chakwalkwalin nishadi da annushuwa mai suna Rayuwata dake, gaskiya wannan wakar zakuji dadinta domin kuwa nasan duk wani masoyi na gaskiya da zarar ya sambadi wannan waka to dole zai kasance cikin chakwalkwalin kodimo, sabo da haka ku antaya download dinta domin sambade bade,Download Rayuwata dake

COMMENTS