Mai ciwon sugar ya kamata yayi wadannan Abubuwan domin ingantuwa Lfyn shi. 1. A samu garin mur 1gram, lubbanun zakar 1gram, aloe Vera 1gram,...
Mai ciwon sugar ya kamata yayi wadannan Abubuwan domin ingantuwa Lfyn shi.
1. A samu garin mur 1gram, lubbanun zakar 1gram, aloe Vera 1gram, Hanna 1gram, haltit 1gram a hadesu a zuba a ruwa cofi shida a daura a kan garwashin Wuta idan yayi sae a sauke Ana shan karamin kofin shayi kafun breakfast Sau daya tsawon kwana hudu.
2. A samu cofi daya na gahuwa(cafe) Ana sha tsawon sati, bayan haka sae a bar sha gaba daya, sae kuma kaje asibiti a gwada ka.
3. Yawan motsa jiki.
4. Yawaita cin tuffa Kullum Da shan dafaffen ruwan furuwala.
5. Shan ganyen zaitun Da aka dafa Sau uku a Rana kafun cin abinci.
6. Yawan cin hulba, jirjir, yaba, inabi, tafarnuwa, albasa, kunkon bur da sauran su.
7. Shan ruwan qair duk yini.
8. Amfani da sha'ir yana nan kaman Yayan alkama.
COMMENTS