Blog Archive

Powered by Blogger.

Buhari Ya Shirya Magudi a Zaben 2019 Dan Haka Za'a Fafata Sosai, Kafin Kawar Da APC – inji Atiku

Buhari Ya Shirya Magudi, Saboda Haka Za'a Fafata Sosai, Kafin Kawar Da APC – Atiku Dan takarar shugaban kasa a Inuwar jam’iyyar PDP Atik...


Buhari Ya Shirya Magudi, Saboda Haka Za'a Fafata Sosai, Kafin Kawar Da APC – Atiku Dan takarar shugaban kasa a Inuwar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya yi kira da a tsige Sufeto Janar din ‘yan sandan Kasa kafin zabukan 2019. Atiku ya bayyana haka ne a wajen taron gaddamar da kwamitin kamfen din sa wanda shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki zai shugabanta. Atiku ya ce dole wannan kwamiti su tabbata an tsige Sufeto Janr Idris kafin zabe domin babu alamar zai yi adalci a aikin sa. ” Dole ne mu tabbata an tsige sufeto janar din ‘yan sandan kasa kafin zabukan 2019. Wannan yana daga cikin manyan abubuwan da zamu sa a gaba. ” Bayan haka jam’iyyar APC ta koma sai tsikarar mu take gaba-gadi saboda gazawa da tayi na kawo sauyi na gari a kasar nan tun bayan hawanta karagar mulki a 2015. ” Za mu tunkari jam’iyya ce wato APC da take so ta ci gaba da mulki ko ta halin kaka. Wannan gwabzawa da za a yi a 2019 zai fi dukkan zabukkan da aka yi tun 1999.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Buhari Ya Shirya Magudi a Zaben 2019 Dan Haka Za'a Fafata Sosai, Kafin Kawar Da APC – inji Atiku
Buhari Ya Shirya Magudi a Zaben 2019 Dan Haka Za'a Fafata Sosai, Kafin Kawar Da APC – inji Atiku
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgmaRvU1tpZZUzB8DW2tzvDq5koyXlFt2aPHEYLQoAQQb2Qt9dGENWK-gsH_FY9NZmmSe7B4xkmP6CMtkVACcFy1QF-weibMBKVi4bIcHLr-y7LIsZ-f8SNQb_4uuY00-BP9evkPTscpvu3/s320/47062859_1045224249019170_7346425423892316160_n.jpg
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgmaRvU1tpZZUzB8DW2tzvDq5koyXlFt2aPHEYLQoAQQb2Qt9dGENWK-gsH_FY9NZmmSe7B4xkmP6CMtkVACcFy1QF-weibMBKVi4bIcHLr-y7LIsZ-f8SNQb_4uuY00-BP9evkPTscpvu3/s72-c/47062859_1045224249019170_7346425423892316160_n.jpg
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2018/12/buhari-ya-shirya-magudi-zaben-2019-dan.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2018/12/buhari-ya-shirya-magudi-zaben-2019-dan.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy