Yadda macen da ta haihu xata gyara kanta da kuma yan'mata da suka bude kafin ashiga daga ciki. 1)Garin Zogale 2)Qwaro 3)Man kadanya ...
Yadda macen da ta haihu xata gyara kanta da kuma yan'mata da suka bude kafin ashiga daga ciki.
1)Garin Zogale
2)Qwaro
3)Man kadanya
4)Man shanu
5)Man xogale
Zakihadasu waje daya ki cakudasu ki barsu su hade jikinsu in matar aure ce wacce ta haihu ko kuma bata taba haihuwa ba zaki dibi kadan da yamma kiyi matsi dashi zuwa magariba xaki hade tsam tamkar sabuwar budurwa saiki wake.
ke kuma kina saura 1week Aurenki zakiyi amfani dashi for 3days zaki hade koda yatsa baxai iya shigewa wajen ba amma yan' mata Virgin wlh kar wacce ta gwada wannan saboda zaki shiga Uku dan zai xama maki matsala.
mace budurwa ko matar Aure dole ta kiyaye wannan kuma in tanason ta zama mai qima dole saita kiyaye tsaftar Gabanta.
ba abunda yake saurin hada mace da gyara mace Irin BAGARUWA zaki fatasa baga ruwa ki aje duk time da zakiyi tsarki dashi safe da yamma saiki debi kadan ki xauna a ciki zaki zama zam kullun qyam kike.
Ganyen Magarya...mafi akasarin yan'mata sun dauka Sit bath na ganyen marya sai matan Aure ah'a harda ku duk malaman kiwom lfy sunyi ittifakin ba wani sabulu dayakai magarya tsaftace gaban mace
Zaki tafasa shi saiki tace ki zuba Turaren Miski aciki.kina wanke gabanki duk safe da yanmma ko kiyi sit bath dashi.wannan yana daukaka mace wajen mijinta saboda zakina tashin qamshi kuma zaki zama qyam dake.
COMMENTS