Shugaban Majalisar Dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi ya jaddada cewa ba za su sake marawa Shugaba Muhammad Buhari baya ba a zaben 2019....
Shugaban Majalisar Dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi ya jaddada cewa ba za su sake marawa Shugaba Muhammad Buhari baya ba a zaben 2019. Farfesa Ango ya ce, Buhari ya gaza wajen rage talauci a Arewa inda ya nuna cewa sun yanke shawarar marawa Wani dan takarar daga Arewa a maimakon Buhari.

COMMENTS