Da farko Abubuwan da zaki tanada sun hada da 1. Ayaba 2. Abarba 3. Kankana 4. Gwanda 5. Zuma 6. Madara. Zaki hada su duka ki markada su...
Da farko Abubuwan da zaki tanada sun hada da
1. Ayaba
2. Abarba
3. Kankana
4. Gwanda
5. Zuma
6. Madara.
Zaki hada su duka ki markada su zama ruwa sae ki zuba Madara ki rinka sha bayan sallan asubah Ko kuma ki samu dafaffen zogale Da alayyaho ki zuba timatir da albasa suji sosae Kiyi kwadon su ki dinga ci. Idan kika juri haka kaman na tsawon 2weeks Hakan nan zaki ga canji.
COMMENTS